-
An Shiga Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Rasha
Dec 18, 2017 07:33A Rasha yau Litinin aka shiga yakin neman zaben shugaban kasar dake tafe a hukumance.
-
Al'ummar Musulmin Amurka Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Matakin Trump Kan Qudus
Dec 17, 2017 14:30Dubban musulmi a kasar Amurka sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da matakin da shugaban kasar Donald Trump ya dauka na shelanta birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Rubtawar Kasa Ta Lashe Rayukan Mutane 5 Tare Da Bacewar Wasu 15 Na Daban A Kasar Chile
Dec 17, 2017 14:21Bullar masifar rubtawar kasa da kuma ambaliyar ruwa sun yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla biyar tare da bacewar wasu goma sha biyar na daban a kasar Chile.
-
Ana Gangamin La'antar Matakin Trump Kan Qudus A Indonusiya
Dec 17, 2017 07:42A Indonusiya, dubun dubatar mutane ne ke ganganmi a birnin Jakarta domin la'antar matakin shugaba Trump na Amurka kan ayyana Qudus babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Tattauna Kan Matakin Da Trump Ya Dauka A Kan Birnin Qudus
Dec 17, 2017 03:07Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan birnin Qudus.
-
Tarayyar Turai Ta Sake Jaddada Matsayarta Na Kin Amincewa Da Matsayar Trump Kan Qudus
Dec 15, 2017 12:09Shugabannin kungiyar Tarayyar Turai sun sake jaddada matsayarsu ta kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na bayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
MDD Ta Yi Watsi Da Kalaman Jakadiyar Amurka A Majalisar Kan Iran
Dec 15, 2017 12:08Mataimakin kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Farhan Haq, ya bayyana cewar babu wata hujja da take tabbatar da cewa makamai masu linzamin da dakarun kasar Yemen suka harba cikin Saudiyya kirar Iran ne kuma Iran ce ta ba su.
-
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Gargadi Bangarorin Da Suke Rikici Da Juna A Sudan Ta Kudu
Dec 15, 2017 08:50Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya gargadi bangarorin da suke rikici da juna a kasar Sudan ta Kudu da su nisanci ci gaba da kunna wutan rikici a yankin.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Yi Furuci Da Cewa: Amurka Tana Taimakon 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya
Dec 15, 2017 08:49Shugaban kasar Rasha ya yi furuci da cewa: Sojojin Amurka suna taimakawa 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar Siriya domin kada a murkushe su.
-
Amurka Da Saudiyya Sun Taimakawa (IS) Mallakar Muggan Makamai_ Rahoton (CAR)
Dec 15, 2017 01:45Kungiyar (CAR) dake sa ido kan yadda ake amfani da makaman yaki da kayan soji na kasa da kasa, ta fitar da wani rahoto, wanda ke cewa makaman yakin da kasashen Amurka da Saudiyya suka mikawa 'yan tawaye a Siriya ya taimakawa 'yan ta'adda IS sosai.