-
Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Kashe- Kashen Gilla Kan Mata A Kasar Mexico
Dec 14, 2017 08:52Majalisar Dinkin Duniya da gwamnatin kasar Mexico sun koka kan yadda ake ci gaba da samun bullar kashe-kashen gilla kan 'ya'ya mata a kasar ta Mexico.
-
Kotu Ta Daure Mataimakin Shugaban Kasar Ecuador Shekaru Shida A Gidan Kurkuku
Dec 14, 2017 08:51Kotun kolin kasar Ecuador ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku na tsawon shekaru shida kan mataimakin shugaban kasar kan laifin karbar cin hanci da rashawa.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Alkawarin Taimakawa Musulmin Rohinga
Dec 13, 2017 14:52Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta ce Kungiyar EU za ta taimakawa musulmin Rohinga na kasar Myanmar da suke gudun hijra a Bangladesh
-
Sakatare Janar Na Kungiyar OIC Ya Bukaci Duniya Da Ta Amince Da Kasar Palastinu
Dec 13, 2017 14:40Sakatare janar na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ya bukaci kasashen Duniya da su amince da kasar Palastinu a hukumance
-
Rahoton Amnesty Kan Zargin Turai Da Taimakawa Cin Zarafin Bakin Haure A Libya
Dec 13, 2017 02:31Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi gwamnatocin kasashen turai da hannu a cin zarafin da ake yi wa bakin haure da 'yan gudun hijira a Libiya.
-
Gwamnatin Venezuela Ta Yi Allah Wadai Da Tsoma Bakin Amurka Cikin Harkokin Cikin Gidanta
Dec 13, 2017 02:17Gwamnatin Venezuela ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da tsoma bakin da Amurka ta yi cikin harkokin zaben da aka gudanar a kasar tana mai bayyana hakan a matsayin gazawar Amurka wajen cimma bakar aniyar da take da ita kan kasar Venezuelan.
-
Rasha Ta Dauke Ofishin Jakadancinta Daga Kasar Yemen Zuwa Saudiyya
Dec 12, 2017 15:24A yau talata ne kasar Rashan ta sanar da dauke ofishin jakadancinta daga birnin San'aa na kasar Yemen zuwa Riyahd na kasar Saudiyya.
-
John Kerry: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Kare Muhalli Abin Kunya Ne.
Dec 12, 2017 15:22Tsohon sakataren harkokin wajen kasar ta Amurka ya soki matakin da Shugaban kasarsa Donald Trump ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar kare muhalli ta duniya.
-
EU Ta Jadada Matsayinta Kan Qudus
Dec 11, 2017 13:15kungiyar tarayya Turai ta EU ta jadada matsayinta akan birnin Qudus, bayan matakin shugaba Trump na ayyanasa a mastayin babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Masar
Dec 11, 2017 12:05Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, ya fara wata ziyarar aiki a birnin Alkahira na kasar Masar.