-
Birtaniya : Boris Johnson Zai Fara Ziyara A Iran
Dec 09, 2017 02:24A wani lokaci a yau Asabar ne, ake sa ran ministan harkokin wajen kasar Birtaniya, Boris Johnson, zai fara wata ziyara a Iran.
-
Matsayin Qudus : Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Juyawa Amurka Baya
Dec 09, 2017 02:24Kwamitin tsaro na MDD ya maida Amurka saniyar ware dangane da matakin shugaba Donald Trump na ayyana Qudus a matsayin babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Yi Suka Kan Matsayin Trump Dangane Da Birnin Qudus
Dec 08, 2017 02:51Shugabannin kasashen Rasha da Turkiyya sun bayyana matsayin shugaban kasar Amurka kan birnin Qudus da cewa: Wata babbar cutarwa ce ga shirin sulhun yankin gabas ta tsakiya.
-
Al'ummar Musulmin Kasar Myanmar Ko Kuma Burma Suna Ci Gaba Da Gudun Hijira
Dec 08, 2017 02:48Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Al'ummar musulmin kasar Myanmar ko kuma Burma suna ci gaba da yin gudun hijira zuwa kasar Bangladesh sakamakon musgunawar da suke ci gaba da fuskanta a kasarsu.
-
An Kai Hari Kan Taron Yahudawa A Birnin Amsterdam
Dec 07, 2017 15:30Wani mutum dauke da tutar Palastinu sun kai hari kan wurin taruwar sahayuna a birnin Amsterdam na kasar Holland.
-
An Fara Taron Hukumar Tsaron Da Hadin Kai Na Kasashen Turai
Dec 07, 2017 15:30Hukumar tsaron da hadin kan kasashen turai sun fara gudanar da taro da nufin bincike kan tabbatar da dakarun wanzar da zaman lafiya a kasar Ukrene.
-
Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila
Dec 07, 2017 02:33Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Sanarwar Trump Na Bayyanar Kudus A Matsayin Helkwatar 'Isra'ila'
Dec 07, 2017 02:24Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na mayar da ofishin jakadancin Amurka birnin Quds a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila yana tana mai cewa hakan wani lamari ne da zai kunna wutar sabon boren intifada a kasar Palastinun.
-
Kwamitin Tsaro Zai Gudanar Da Zaman Gaggawa Kan Sanarwar Trump Kan Birnin Qudus
Dec 07, 2017 02:23Kwamitin tsaron MDD zai gudanar da wani zama na gaggawa a gobe Juma'a don tattaunawa kan sanarwar da shugaban Amurka Donald Trump yayi na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma shirin mayar da ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin na Qudus daga Tel Aviv.
-
Shugaba Putin Ya Sanar Da Aniyarsa Ta Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Rasha a 2018
Dec 07, 2017 02:23Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shugaban kasar da za a gudanar a shekara mai zuwa ta 2018.