-
Shugaban Kasar Amurka Ya Sanar Da Qudus A Matsayin Fadar Mulkin Gwamnatin H.K.Isra'ila
Dec 06, 2017 15:36Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da kasancewar birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Paparoma Francis Ya Bayyana Damuwarsa Kan Shirin Amurka Na Mayar Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Qudus
Dec 06, 2017 15:27Shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya Paparoma Francis ya bayyana tsananin damuwarsa kan shirin gwamnatin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus domin birnin ya kasance fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Manufar Annabin Allah ( SAW) Ce Hadin Kai Da Koyar Da Kyawawan Halaye A Takanin Al'Ummar Musulmi
Dec 06, 2017 03:05Jami'i mai kula da karamin ofishin jakadanci na jamhuriyar musulunci a kasar Malaysia ne ya bayyana haka a wurin bikin manzon Allah (.s.a.w.) a kasar Mlyasia.
-
Thailand: An Dauke Wani Mutum Da Aka Sama Da Laifin Kai Harin Bom, Zaman Kurkuku Na Tsawon Shekaru 27
Dec 06, 2017 03:03A yau laraba kotun ta daure mutumin mai shekaru 27 saboda samun sa da laifin kai hari da bom a asibitin Phramongkutklao da ke birnin Bankok a 2014
-
Trump Ya Shaidawa Abbas Cewa Zai Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Qudus
Dec 05, 2017 12:50A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus , Shugaba Donald Trump na Amurka ya shaidawa shugaban Palasdinawa Mahmoud Abass anniyarsa ta daga ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv Zuwa birnin Qudus.
-
Ruhani: Al'ummomin Yankin Nan Suna Murnar A Raunana Tushen Ta'addanci
Dec 05, 2017 07:33Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya suna cikin murnar nasarar da aka samu wajen raunana tushen ta'addanci a yankin yana mai bayyana bakin cikinsa dangane da yadda wasu kasashen yankin suke ci gaba da kokarin kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Amurka Ta Dakatar Da Mayar Da Ofishishin Jakancinta A Isra'ila Zuwa Birnin Qudus
Dec 05, 2017 03:03Fadar shugaban kasar Amurka ta dakatar da shirinta na dauke ofishin jakadancin kasar ta daga birnin Tel-Aviv zuwa birnin Qudus.
-
Putin: Rasha Za Ta Taimaka Wajen Sake Gina Wurare Masu Tsarki Na Dukkanin Addinai A Siriya
Dec 05, 2017 03:02Shugaban kasar Rasha ya bayyana mahimancin dawo da sulhu a Siriya tare da komawar dukkanin 'yan gudun hijra na dukkanin kabilu da addini zuwa yankunansu.
-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki A Kasar Yamen
Dec 04, 2017 03:27Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kawo karshen kai hare-hare ta sama da kasa kan kasar Yamen tare da hanzarta aikewa da kayayyakin jin kai zuwa kasar.
-
Dakarun Yemen Sun Harba Wani Makami Mai Linzami Zuwa Wata Cibiyar Nukiliyan Kasar UAE
Dec 03, 2017 07:50Dakarun kasar Yemen sun sanar da harba wani makami mai linzami samfurin Cruise zuwa ga wata cibiyar nukiliya da ke Abu Dhabi, babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), a matsayin mayar da martani ga ci gaba da wuce gona da irin da sojojin UAE din suke wa kasar.