-
Venezuela : Tattaunawa Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Adawa Ta Yi Armashi
Dec 03, 2017 02:22Wakilan gwamnati da na 'yan adawa a Venezuela sun kamalla zagayen farko na tattaunawar da suke a Jamhuriyar Dominican domin samun mafita a rikicin siyasar da ya dabaibaye kasar.
-
Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Duniya kan Bakin Haure Da 'yan Gudun Hijira
Dec 03, 2017 02:21Amurka ta sanar da shirinta na janyewa daga yarjejeniyar duniya kan batutuwan da suka shafi bakin haure da 'yan gudun hijira.
-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin Jiragen Yakin 'Isra'ila' Da Suka Shigo Kasar
Dec 02, 2017 08:16Sojojin Siriya sun harba alal akalla makamai masu linzami guda hudu kan wasu jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila a lokacin da suke kokarin kai wasu hare-hare a wasu wajaje a kusa da birnin Damaskus, babban birnin kasar Siriyan.
-
An Fitar Da Jadawalin Gasar cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2018
Dec 01, 2017 14:38Hukumar kwallon kafa ta duinya ta fitar da jadawalin gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya na 2018 da za a gudanar a kasar Rasha
-
Kasashen Kungiyar OPEC Da Wadanda Basa Ciki Sun Amince Da Tabbatar Da Kasuwar Mai Kamar Yadda Take
Dec 01, 2017 02:53Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur da kuma kasashe masu arzikin man ta OPEC da kuma wadanda basa cikin ta, sun amince da tabbatar da yawan man da suke sayarwa a kasashen duniya a halin yanzu, a kuma barshi kamar yadda yake har zuwa karshen shekara ta 2018.
-
Dakarun Sa Kan Iraki: Bayan Daesh, Dole Ne Amurkawa Su Bar Kasar Iraki
Nov 30, 2017 12:19Babban kwamandan dakarun sa kai na kasar Iraki da aka fi sani da Hashd al-Sha’abi, Hadi al-Ameri, ya bayyana cewar bayan kawo karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, wajibi ne sojojin Amurka su fice daga kasar Irakin.
-
ICC Ta Dakatar Da Shari’ar Slobodan Praljak, Bayan Ya Sha Guba A Kotun
Nov 29, 2017 14:52Kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya da ke birnin Hague ta dakatar da shari’ar da ake yi wa Slobodan Praljak da ake zargi da aikata laifukan yaki a Bosniya bayan ya kwankwadi guba a gaban kotun.
-
Venezuela : Maduro Zai Yi Takara A 2018
Nov 29, 2017 14:36Shugaba Nicolas Mdduro na kasar Venezuela, zai tsaya takara a zaben shugabancin kasar na shekara 2018 dake tafe, kamar yadda mataimakin shugaban kasar Tareck El Aissami ya sanar a yau Laraba.
-
Taron Gaggawa Kan Bautar Da Bakin Haure A Libiya
Nov 29, 2017 14:22Kasashen Faransa, Nijar da Chadi, da MDD da kungiyoyin EU da AU zasu gudanaar da wani taron gaggawa kan batun bautar da bakin haure a Libiya a daura da taron koli na tarayya Turai da AFrika a birnin Abdijan na kasar Ivory Coast.
-
Myanmar: Paparom Ya Gana Da Aung San Suu
Nov 29, 2017 08:46A jiya talata ne aka yi ganawar tsakanin babban limamin darikar roman katolika da kuma shugabar gwamnatin Myanmar a birnin Rangon.