-
Dakarun Kasar Yemen Sun Nuna Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami Da Suka Kera
Nov 07, 2017 07:48Manyan jami'an kasar Yemen da manyan kwamandojin dakarun Ansarullah na kasar sun gudanar da wani rangadi don duba wasu sabbin makamai masu linzami da dakarun kasar suka kera a garin Hudaydah da ke bakin ruwa na kasar.
-
Spaniya : Carles, Ya Tuhumi Gwamnatin Madrid da Yi Wa Demukuradiyya Karan-Tsaye
Nov 06, 2017 15:26Tsohon Shugaban yankin Katalonia na kasar Spaniya ya tuhumi gwamnatin kasar da rashin mutunta tsarin demukuradiyya.
-
An Fara Taron Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta MDD
Nov 06, 2017 15:25An fara taron hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta majalisar dinkin duniya wato "United Nations Convention against Corruption" UNCAC a takaice a cibiyar majalisar da ke birnin New York na kasar Amurka
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Alkawalin Kare Muhalli
Nov 06, 2017 08:42Babbana magatakardar Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ce; Kare muhalli yana a matsayin ginshikin zaman lafiya, tsaro da kuma ci gaba.
-
Kungiyar IAC Mai Adawa Da Yaki A Duniyta Ta Yi Suka Kan Jibge Sojojin Amurka A Nahiyar Afrika
Nov 04, 2017 16:00Kungiyar International Action Center "IAC" a takaice mai adawa da yaki a duniya ta bayyana cewa: Jibge sojojin Amurka a wasu kasashen nahiyar Afrika baya da wata alaka da yaki da ta'addanci a duniya.
-
Ana Kara Samun Yawan Masu Fama Da Matsalar Abinci Maras Gina Jiki
Nov 04, 2017 08:40Jaridar Lo Mone ta kasar Faransa ta ambato Majalisar Dinkin Duniya cewa;A tsakanin kowadanne mutane 3 daya na fama da matsalar abinci mai gina jiki.
-
ُShugaban Kasar China Ya Bukaci Sojojin Kasar A Njibuti Su Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin
Nov 04, 2017 03:00Shugaban kasar China Xi Jinping ya bukaci rundunar sojojin ruwan kasar ta farko a kasashen waje da ta yi aiki tukuru don tabbatar da zaman lafiya da tsaro a yankin kahon Afrika da suka yi sansani da kuma duniya gaba daya.
-
Sabon Takunkumin Amurka Ba Zai Nakasa Ayyukan Man Fetur Dinmu Ba_Rasha
Nov 03, 2017 14:23Kasar Rasha ta bayyana cewa sabon takunkumin da Amurka ta sanya ma ta ba zai yi illa ga ayyukan samar da man fetur ga kasar ba.
-
Unicef : Tamowa Na Ci Gaba Da Gallazawa Yaran Rohingya
Nov 03, 2017 12:49Asusun kula da yara na MDD wato Unicef ya fitar da wani sabon rahoto dace cewa alkaluman yara 'yan Rohingya dake fadawa cikin matsananciyyar tamowa dake kake yin kisa na dada karuwa.
-
An Tarwatsa Helkwatar Kungiyar Daesh (ISIS) A Gabashin Siriya
Nov 03, 2017 02:23Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar tarwatsa helkwatar dakarun kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) da ke gabashin kasar Siriya a ci gaba da fada da kungiyar da ake yi a kasar.