-
China Ta Nuna Adawa Na Daukan Matakin Soja A Kan Kasar Koriya Ta Arewa
Jul 06, 2017 01:59Wakilin China a MDD ya nuna adawa dangane da daukar matakin Soja kan kasar Koriya ta Arewa.
-
Bincike : Saudiyya Ta Kashe Milyoyin Daloli Don Yada Tsatsauran Ra'ayin Addini
Jul 05, 2017 11:16Wani rahoto da wata kungiyar kwararru ta Henry Jackson Society ta fitar ya zargi Saudiyya da yada tsatsaran ra'ayin addinin islama a turai.
-
Jeremy Corbin: Ba Za Mu Yarda Da Gallza Wa Duk Wani Musulmi Ba
Jul 05, 2017 07:47Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbin ya bayyana cewa, ba za su taba maincewa da gallaza wa musulmi ba da sunan fada da 'yan ta'adda.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Koriya Ta Arewa Kan Gwajin Makami Mai Linzami
Jul 05, 2017 00:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da gwajin makami mai linzami da gwamnatin kasar Koriya ta Arewa ta gudanar a jiya Talata.
-
An Daure Mutumin Da Ya Ci Zarafin Wata Musulma A Birtaniya
Jul 04, 2017 07:29Kotun birnin New Castle a kasar Birtaniya ta daure wani mutum da ya ci zarafin wata mata musulma watanni 15 a gidan kaso tare da biyan tarar fan 140.
-
'Yan Ci Rani Fiye Da Dubu 100 Ne Suka Tsallaka Zuwa Turai Daga Farkon Wannan Shekara
Jul 04, 2017 07:28'Yan ci rani fiye da dubu 100 ne suka tsallaka zuwa cikin nahiyar turai tun daga watan Janairun farkon wannan shekara ya zuwqa yanzu.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Gargadi Kan Bullar Rikici A Zaben Kasar Kenya
Jul 03, 2017 13:13Kungiyar tarayyar Turai ta yi gadgadi kan bullar rikici a yayin zaben shugabancin kasar Kenya tare da bayyana shirinta na gudanar da ayyukan sanya ido a zabukan kasar.
-
Faransa : 'Yan Bindiga Sun Jikkata Mutum 8 Gaban Wani Masallaci
Jul 03, 2017 01:14Wasu 'yan bindiga sun jikkata mutum takwas a gaban wani masallaci dake birnin Avignon a kudu maso gabashin kasar Faransa.
-
Amurka Ta Dage Haramcin Shiga Da Kwanfuta A Cikin Jirgin Kamfanin Etihad
Jul 03, 2017 01:13Amurka ta sanar da dage haramcin shiga cikin jirgi da kayan lataroni irinsu kwafutoci ga fasinjoji na kamfanin jirgin sama na Hadaddiyar Daular Larabawa cewa da Etihad.
-
Kasar Girka Ta Nuna Damuwa Akan Karuwar 'Yan Gudun Hijira
Jul 02, 2017 14:46Hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijira ta kasar Girka ta ce a cikin watanni biyu zuwa uku na bayan nan,an sami karyuwar kwararar 'yan gudun hijirar masu yawa.