-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Kokarin Tayar Da Rikici Akan Iyakokinta
Jul 02, 2017 14:45Wani mai nazarin siyasa dan Rasha Alexander Kuznetsov soki girke sojojin kungiyar Nato a gabacin kasashen turai.
-
MDD Ta Bukaci A Kara Hadin Kai Da Italiya Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijira
Jul 01, 2017 05:07Babban kwamishinan hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ya yi kira da babbar murya kan kara hadin kai da kasar Italiya don magance matsalar kwararar 'yan gudun hijira da bakin haure.
-
Shugabannin Kasashen Amurka Da Turkiyya Sun Zanta Kan Rikicin Kasashen Larabawa
Jul 01, 2017 01:12Shugabannin kasashen Amurka da Turkiyya sun zanta ta hanyar wayar tarho kan rikicin da ya kunno kai tsakanin kasashen Larabawan yankin tekun Pasha a kokarin da suke yi na maida kasar Qatar saniyar ware da nufin sulhunta su.
-
Bakin Haure 60 Ne Suka Bace A Tekun Mediterranea Bayan Kifewar Jirgin Ruwansu
Jul 01, 2017 01:10Hukumar Kula da Bakin Haure ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Bakin haure kimanin 60 ne suka bace a tekun Mediterranea bayan da jirgin ruwan da suke ciki ya kife da su a jiya Juma'a.
-
Adam Schiff: Donald Trump Da Cewa Bai Dace Da Shugabancin Kasar ba.
Jun 30, 2017 02:08Adam Schiff wanda dan majalisa ne da ya fito daga Jahar California ya soki yadda Trump ya ke tafiyar da ayyukansa, sannan ya kara da cewa ko kadan bai dace da shugabancin kasar Amurka ba.
-
Tawagar Sojojin Faransa A Mali Za Ta Yi Aiki Da Rundinar G5
Jun 29, 2017 04:47Tawagar sojojin Faransa a Mali ta (Barkhane) za ta yi aiki da rundinar hadin gwiwa ta kasahen Afrika na G5 da ake sa kafawa nan gaba, a cewar ministan harkokin wajen Faransa.
-
Amurka Ta Fitarda Sabbin Sharruddan Bada Visar Ga Masu Shiga Kasarta Daga Kasashen Musulmi Shidda
Jun 29, 2017 02:00Gwamnatin kasar Amurka ta fitar da sabbin sharudda na bada visar shiga kasar ga masu zuwa kasar daga kasashen musulmi shidda.
-
An Fitar Da mutane Cikin Jirgin Kasa A Kasar Poland Saboda Barazanar Bom
Jun 29, 2017 01:48Jami'an tsaro a kasar Polan sun bukaci a dakatar da tafiyan wani jirgin kasa daga Waso zuwa London saboda barabar an sanya bom cikin jirgin
-
Masu Kutse Ta Yanar Gizo Sun Kai Hari Akan Cibiyoyin Nukiliyar Amurka.
Jun 28, 2017 14:31Tashar Telbjin din IBC ta Amurka ta watsa labarin da ke cewa A yau laraba an bude bincike dangane da harin da aka kai wa na'urorin kwamfutar cibiyoyin Nukiliyar Kasar.
-
Sarki Salmane Na Saudiya Zai Ziyarci Rasha
Jun 28, 2017 07:54Sarkin Saudiya Salmane ben Abdelaziz, zai kai wata ziyara a kasar Rasha a tsakiyar watan Yuli mai shirin kamawa, inda zai gana da shugaba Vladimir Poutine a birnin Moscow.