-
An Kashe Wani Ba'indiye A Amurka Bisa Zargin Cewa Musulmi Ne
Mar 01, 2017 15:33An bude wutar bindiga a kan wasu indiyawa guda biyu a cikin jahar Texas da ke kasar Amurka bisa zargin cewa su mabiya addinin muslunci ne.
-
Ministan Harkokin Wajen Faransa: Babu Alaka Tsakanin Ta'addanci Da Muslunci
Mar 01, 2017 15:20Ministan harkokin wajen kasar Faransa Jean-Marc Ayrault ya bayyana cewa, babu wata alaka a tsakanin addinin musulunci da ta'addanci.
-
MDD : Amina Mohammed Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki
Mar 01, 2017 07:46An rantsar da Amina Mohammed, tsohuwar ministar muhalli ta Nigeria a matsayin mataimakiyar sakatare janar na MDD.
-
Kasar Siriya Ta Bayyana Cewa: Gwamnatin Turkiyya Tana Jigilar 'Yan Ta'adda Zuwa Cikin Kasarta
Mar 01, 2017 03:26Jakadan kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Gwamnatin Turkiyya ta tura 'yan ta'adda masu kafirta musulmi fiye da 300,000 zuwa cikin kasar Siriya da nufin kashe al'umma da rusa kasar.
-
Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro
Feb 28, 2017 14:52Kasashen Rasha da China sun hau kujerar naki dangane da wani kudurin da kasashen Turai suka gabatar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya dangane da zargin da suke yi na cewa gwamnatin kasar Siriyan ta yi amfani da makamai masu guba a kasar.
-
Tsohuwar Ministar Muhallin Nijeriya Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Mataimakiyar Babban Sakataren MDD
Feb 28, 2017 14:51Tsohuwar ministar muhalli ta Nijeriya Hajiya Amina Mohammed ta yi rantsuwar kama aiki a matsayin mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a bikin da aka gudanar a helkwatar MDDn da ke birnin New York.
-
A Yau Ne Kwamitin Tsaron MDD Zai Kada Kuri'a Kan Kara Kakaba Wa Syria Takunkumi
Feb 28, 2017 09:18Kwamitin tsaron majalisar dinkin na shirin gudanar da wani zama a yau domin kada kuri'a kan kakaba wa gwamnatin Syria wasu sabbin takunkumai, bisa zargin da wasu kasashen turawa suka mata na cewa ta harba makamai masu guba.
-
Adama Barrow Ya Sallami Babban Hafsan Hafsoshin Gambia
Feb 28, 2017 09:17Shugaban kasar ne Adama Barrow ya sallami babban hafsan hafsoshin sojin kasar Janar Ousman Badjie, tare da maye gurbinsa da Janar Masanneh Kinteh.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Bullar Masifar Fari A Yankin Gabashin Afrika
Feb 27, 2017 13:49Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan bullar masifar fari da na tashe-tashen hankula a yankin gabashin nahiyar Afrika.
-
'Yan Majalisa Faransa Na Son A Amunce Da Kasar Palestine
Feb 27, 2017 01:25A Faransa, 'yan majalisa 154 ne sun bukaci shugaban kasar François Hollande, akan ya amunce da samar da kasar Palestine.