-
An ci gaba da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Zabannen Shugaban Kasar Amurka.
Nov 11, 2016 08:26Amurkawa Na ci gaba da yin Zanga-zangar nuna kin amincewa da Trump
-
Shafin Donald Trump Ya Cire Wasu Kalaman Batunci Kan Musulmi
Nov 10, 2016 12:10Masu kula da shafin yanar gizo na Donald Trump zabebben shugaban kasar Amurka sun cire irin kalaman batuncin da ya rika yi a kan musulmi daga shafin nasa.
-
Musulmin Amurka Na Nuna Damuwa Kan Zaben Trump
Nov 10, 2016 12:08Mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
-
Jami’an Tarayyar Turai Sun Kira Da A Kawo Karshen Killace Gaza
Nov 10, 2016 11:58Jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi tsawon shekaru.
-
An gudanar da zanga-zangar gyamar Donald Trump a birnin Landon
Nov 10, 2016 07:18Dariruwan masu adawa da kin jinin wariyar launin fata suka gudanar da zanga-zangar gyamar zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Landon na kasar Burtaniya
-
Kwamitin tsaron MDD zai hada kai da Somaliya wajen yaki da Barayin kan teku.
Nov 10, 2016 07:18Kwamitin tsaron MDD ya tabbatar da cewa zai ci gaba da hada kai tare da jami'an tsaron Somaliya wajen yaki da barayin kan teku.
-
An gudanar da zanga-zangar gyamar Donald Trump a birnin Landon
Nov 10, 2016 06:32Dariruwan masu adawa da kin jinin wariyar launi suka gudanar da zanga-zangar gyamar zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Landon na kasar Burtaniya
-
Maida Martani a ciki da wajen Amerika Kan Zaben Donal Trump
Nov 10, 2016 03:17Bayan an bada sanarwan zaben Donal Trump a matsayin shugaban kasar Amurka na 45 mutane daga ciki da wajen kasar sun yi ta nuna fushinsu a yayinda wasu kuma suke farin ciki a ciki da wajen kasar.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Ci Gaba Da Tsare Wani Alkalinta Da Ake Yi A Turkey
Nov 10, 2016 02:23Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwarta dangane da ci gaba da tsare wani alkalin da majalisar ta nada don yin shari'ar kisan kiyashin da aka yi a Yugoslavia da Rwanda da gwamnatin Turkiyya ta yi bisa zargin hannu cikin kokarin juyin mulkin da ya faru a kasar.
-
'Yan Sandan Spain Sun Tarwatsa 'Yan Kungiyar Masu Shigar Da Matasa Kungiyar ISIS A Kasar
Nov 10, 2016 02:23Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Spain ta sanar da cewa 'yan sandan kasar sun sami nasarar tarwatsa 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda da suke kokarin janyo hankula kananan yara da matasa da shigar da su cikin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar.