-
Shekaru Biyar Da Kashe Kanal Gaddafi
Oct 20, 2016 02:17A farkon watan Fabrairu shekara ta 2011 ne mulkin Mua'mar Gaddafi ya gamu da barazana sakamakon zanga zangar da ta barke a wasu kasashen Larabawa wacce nan take ta juye zuwa yakin basasa a kasar ta Libiya.
-
Shugaba Putin Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnatin Iraki Na Fada Da Ta'addanci
Oct 19, 2016 13:35Shugaban kasar Vladimir Putin ya sanar da goyon bayan kasarsa ga kokarin da gwamnatin kasar Iraki take yi na fada da ta'addancin kungiyar Da'esh da take rike da wasu yankuna na kasar.
-
Kisan da Aka yiwa Hariri akwai hannun Saudiya da HKI
Oct 19, 2016 03:14Wani sanata na Amurka ya bayyana cewa HKI tare da taimakon masaurtar Ali sa'oud su ne suka kashe Rafic Hariri tsohon Piraministan kasar Labnon a shekarar 2005.
-
Matan Amurka sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Donald Trump
Oct 19, 2016 03:09Bayan watsuwar kalaman batsa da Dan takarar shugaban kasa na Amurka Donald Trump ya yi , Matan kasar sun gudanar da zanga-zanga a yankuna da dama domin bayana adawar su da shi.
-
Markel:Babu wanda zai goyi bayan saudiya matukar ba ya da karbi cin hanci ba.
Oct 19, 2016 03:03Shugaban Gwamnatin Jamus ta bayyana cewa babu wani da zai goyi bayan saudiya a wannan Duniya matukar ba ya karbi cin hanci ba
-
Za'a Sha Wahala A Yakin Kwato Birnin Mosul, Inji Obama
Oct 18, 2016 14:21Shugaba Barack Obama na Amurka ya bayyana cewa yakin kwato birnin Mosul Na Iraki daga hannun 'yan ta'adda na IS zai yi wahala sosai, duk da yayi amanar cewa za'a murkushe kungiyar.
-
Rasha Da Syria Sun Dakatar Da Kai Hare-Haren Sama A Aleppo
Oct 18, 2016 12:30Kasar Rasha ta sanar a wannan Talata da dakatar da kai hare-haren sama na jiragen yakin kasar dana Syria a birnin Aleppo.
-
Kasar Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Kasar Iraki Kan Shirinta Na Tsarkake Birnin Musil Daga Daesh
Oct 18, 2016 03:00Gwamnatin kasar Masar ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin kasar Iraqi kan yakin da ta soma da kungiyar Daesh a birnin Musil na lardin Ninawa daga arewacin Kasar.
-
Aljeriya ta bukaci a kafa Dakarun wanzar da zaman Lafiya a kasar Yemen
Oct 16, 2016 09:05Ma'aikatar harakokin wajen Aljeriya ta shawarci kasashen Iran da Saudiya kan kafa Dakarun wanzar da sulhu a kasar Yemen.
-
Ban Ki-moon Ya Damu Kan Karamcin Tallafi A Haiti
Oct 16, 2016 02:22Babban sakatare janar na MDD, Ban Ki-moon, ya nuna matukar damuwarsa dangane da karamcin tallafin ga al'ummar Haiti da bala'in guguwar nan da aka yiwa lakabi da Matthew ta shafa.