-
An Gano Hodar Iblis A Kamfanin Coca Cola Da ke Kasar Faransa
Aug 31, 2016 14:33Ma'aikatan Kamfanin Coca Cola A kasar Faransa sun gano Hodar Iblis
-
Wakilan Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Zasu Ziyarci Kasar Sudan Ta Kudu
Aug 31, 2016 06:13Tawagar wakilan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zata ziyarci Sudan ta Kudu domin zantawa da mahukuntan kasar.
-
An yi watsi da binciken MDD kan amfani da makamai masu guba a Siriya
Aug 31, 2016 03:30Wakilan Rasha da Siriya a Majalisar Dinkin Duniya sun yi watsi da sakamakon bincikin Majalisar kan amfani da makamai masu guba daga Gwamnatin Siriya
-
Damuwar Holland kan takunkumin da aka kakabawa Rasha
Aug 31, 2016 03:26Shugaban Kasar Faransa ya bayyana damuwarsa kan takunkumin da aka kakabawa kasar Rasha
-
Ministan Cikin Gidan Faransa: Haramta Burkini Ya Saba Kundin Tsarin Faransa
Aug 30, 2016 01:25Ministan cikin gidan kasar Faransa Bernard Cazeneuve ya bayyana cewar haramta wa mata sanya tufafin ninkaya da ke rufe dukkanin jiki da ake kira da burkini ya saba wa kundin tsarin mulkin kasar wanda kuma ba abin da zai janyo in ba da tashin hankali da husuma tsakanin 'yan kasar.
-
Dakarun Italiya Sun Ceto Dubban Bakin Haure A Tekun Bahar Rum
Aug 30, 2016 01:24Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewar masu tsaron gabar tekun kasar sun sanar da da ceto bakin haure da adadinsu ya kai mutane 6500 a tekun Bahar Rum a jiya Litinin a hanyarsu ta zuwa kasar.
-
Magoya Bayan Shugaba Rousseff Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar A Dawo Da Ita
Aug 30, 2016 01:24Dubun dubatan magoya bayan shugabar kasar Brazil da aka dakatar Dilma Rousseff suna ci gaba da zanga-zangar ganin sai an dawo da ita karagar mulki bayan bayyanar da ta yi a jiya a gaban Majalissar Dattijan kasar domin kare kanta daga yunkurin tsigeta da ake yi.
-
Gwamnatin Kasar India Za Ta Hukunta Zakir Nike
Aug 29, 2016 06:10Ma'aikatar harkokin cikin gida a kasar India ta sanar da cewa za ta hukunta Zakir Nike bisa zargin cewa yana yada akidar tsatsauran ra'ayi a tsakanin musulmin kasar India.
-
Markel Ta Yi Kakkausar Suka Kan Rufe Kofofin Shiga Turai Ga 'yan Gudun Hijira
Aug 29, 2016 06:10Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta yi kakkausar suka dangane da hana musulmi 'yan gudun hijira shiga cikin kasar nahiyar turai.
-
Yahudawan sahyuniya Sun Kai Farmaki Kan Masalalcin Quds
Aug 29, 2016 06:08Wasu yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masalalcin Quds mai alfarma, inda suka shiga cikin kofar magariba da ke yammacin harabar masalalcin.