-
Daruruwan Matafiya Sun Fice Daga Filin Jirgi Na Birnin Manchester Ba Shiri
Aug 19, 2016 01:22Rahotanni daga birnin Manchester na kasar Birtaniya sun ce daruruwan mutane sun fice daga filin jirgi na birnin babu shiri, sakamakon shakkun da aka yi kan wani kunshi da aka ajiye a wani wuri a cikin filin jirgin.
-
Gwamnatin Kasar Iran Ta Yi All..Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kasar Turkia
Aug 18, 2016 12:17Gwamnatin kasar Iran Ta Yi All..Wadai Da Hare haren har sau biyu da aka kai kasar Turkia a tsakanin jiya Labara da yau Alhamis.
-
Kasar Jamus Ta Doke Nijeriya A Gasar Kwallon Kafa Na Olympic
Aug 18, 2016 01:05Kungiyar kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru 23 ta Nigeria ta gaza kai wa ga wasan karshe na kwallon kafa na maza a wasan Olympics da ake yi a kasar Brazil bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Jamus a daren jiya Laraba.
-
Ban Ki-Moon Yana Goyon Bayan Mika Ragamar Jagorancin Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ga Mace
Aug 17, 2016 01:01Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya bayyana cewa lokaci ya yi da mace zata karbi ragamar jagorancin Majalisar Dinkin Duniya.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Kimanin 40 A Garin Khalil
Aug 17, 2016 00:59Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan sansanin 'yan gudun hijiran Palasdinawa da ke yankin garin Khalil a gabar yammacin Kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa kimanin 40.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Mahukuntan Bahrain Da Su Daina Takurawa 'yan shi'ar Kasar
Aug 16, 2016 14:30An kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia
-
Cece Ku ce akan kudi euro miliyan 13 da Italiya Ta Bai wa Da'esh Domin Ta Sake Mata 'Yan Kasarta.!
Aug 16, 2016 14:30Cece Ku ce akan cin hacin da Italiya ta bai wa Da'esh
-
Fursunoni 61 Suka Rage A Gwantanamo
Aug 16, 2016 06:40Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa fursunoni 61 suka rage a Gwantanamo, bayan data mika wasu 15 ga hadadiyyar daular Larabawa.
-
Ci Gaba Da Rikicin Siyasa A Kasar Turkiyya Bayan Kokarin Juyin Mulkin Soji
Aug 16, 2016 01:27Bayan wata guda da kokarin juyin mulkin soji da bai ci nasara ba a kasar Turkiyya, har ya zuwa yanzu dai ana cikin yanayi na zaman dar-dar na siyasa da tsaro a kasar sakamakon ci gaba da bayyanar sabani na siyasa a fili, ci gaba da kama wadanda ake zargi da hannu cikin juyin mulki da masu goya musu baya, ci gaba da tsare masu juyin mulki da kuma ci gaba da korar ma'aikatan gwamnati da dai sauransu.
-
An Kame Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Limamin Masallacin New York A Amurka
Aug 15, 2016 08:56Jmai'an 'yan sanda a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da cewa, sun kame mutumin da ake zargin cewa shi ne ya yi wa limamin masallacin New York kisan gilla.