-
Musulmin Kashmir Na Neman Taimakon Kungiyar Kasashen Musulmi
Jul 19, 2016 07:42Jagoran ‘yan aware yankin Kashmir na India ya aike da wata wasika zuwa kungiyar kasashen musulmi da wasu bangarori domin neman a dakatar da kisan jama’a a yankin.
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Gargadi Gwamnatin Turkiyya Kan Nisantar Saba Doka
Jul 19, 2016 00:42Babban sakataren Kungiyar Tsaro ta NATO ya gargadi gwamnatin Turkiyya kan nisantar daukan duk wani matakin yin hawan kawara kan tsarin dokokin kasar da nufin daukan fasan kan masu yunkurin juyin mulki a kasar.
-
Wani Matashi Ya Farma Matafiya Da Gatari A Cikin Jirgin Kasa A Kasar Jamus
Jul 19, 2016 00:39Wani matashi dan asalin kasar Afganistan ya farma matafiya da gatari a cikin jirgin kasa a kudancin kasar Jamus inda ya jikkata mutane 19 kafin 'yan sanda su harbe shi har lahira bayan da ya yi kokarin tserewa.
-
Saudiya Tana Tsare Da Wani Jami'an Sojan Kasar Turkiya Kan Zargin Hannu A Yunkurin Juyin Mulki
Jul 18, 2016 13:35Ana tsare da wani babban jami'an sojojin kasar Turkiya a Saudiya kan zargin hannu a juyin mulki
-
An Kame Manyan Jami'an Soji Masu Mukamin Janar Da Admiral Fiye Da 70 A Turkiya
Jul 18, 2016 05:39Gwamnatin kasar Turkiya ta kame manyan jami'an soji guda 103 da suka hada da janar-janar da Admiral fiye da 70, sauran kuma sun hada da kanar-kanar da laftanar kanar da sauransu, yayin da adadin kananan sojoji da aka kame ya haura dubbai, duk bisa zarginsu da hannu a yunkurin juyin mulki.
-
Gurbataccen Bayani Kan Harin Ta'addanci A birnin Nice Na Kasar Faransa
Jul 18, 2016 02:18Manufar kasashen yamma shi ne munana addinin musulunci a gaban mutanen kasashensu da kuma duniya gaba daya.
-
An Sake Kashe 'Yan Sanda A Amurka
Jul 17, 2016 12:46Rahotanni daga Amurka na cewa an harbe har lahira wasu 'yan sanda uku a Baton Rouge dake Louisiana, inda kwanan baya aka kashe wani matashi bakar fata.
-
Amurka ta gargadi 'yan kasar ta da su guji yin bulaguro zuwa kasar Turkiya
Jul 17, 2016 01:45Bayan yunkurin juyin milkin da bai ci nasara ba a Turkiya, Kasar Amurka ta bukaci 'yan kasar ta da su guji kai ziyara kasar a kasar ta Turkiya
-
An Bayyana Damuwa kan ci gaba da rikici a gabashin Ukraine
Jul 17, 2016 01:44Kakakin Sojin Ukraine ya bayyana damuwarsa ke yadda rikici ke kara tsanani a gabashin kasar
-
Kungiyar ISIS Ta Ce Ita Ke Da Alhakin Kaddamar Da Harin Birnin Nice Na Faransa
Jul 16, 2016 07:41Kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da harin birnin Nice na kasar Faransa, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 84 tare da jikkatar wasu fiye da 200.