-
Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa
Jun 16, 2016 06:27Fadar mulkin kasar Rasha (Kremlin) ta sanar da cewa shugaban kasar Vladimir Putin yayi kunnen uwar shegu da wasikar da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya aika masa don kuwa babu wani sabon abu cikinta.
-
An Gano Wasu Tarkacen Jirgin EgyptAir
Jun 16, 2016 00:26An sake gano wasu daga cikin tarkacen jirgin nan na EgyptAir daya nutse a tekun Bahar-Rum a ranar 19 ga watan Jiya kamar yadda masu binciken musababin faduwar jirgin suka sanar.
-
Habasha : Mutane 400 Suka Mutu A Zanga-zangar Oromos, Inji HRW
Jun 16, 2016 00:00kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Human Rights Watch, ta fitar da wani rahoto dake cewa mutane sama da 400 ne suka mutu a zanga-zanga kyammar gwamnatin Habasha a Jihar Oromia a shekara 2015.
-
Mutane 69 Aka Kashe Wasu 113 Suka Ji Rauni A Amurka A Cikin Wannan Watan
Jun 15, 2016 06:42Basa wata kididdiga na wata cibiyar watsa labarai a kasar Amurka, a cikin watan Yulin da muke ciki kadai an kashe mutane 69 sannan wasu 113 kuma sun ji raunuka.
-
Sakataren Tsaron Birtaniya Ya Yi Gargadi Dangane Da ficewar Kasarsa Daga Tarayyar Turai
Jun 15, 2016 01:22Ministan tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya yi gargadin cewa, ficewar kasarsa daga kungiyar tarayyar turai da kungiyar tsaro ta NATO yana tattare da babban hadari.
-
Barack Obama: Musulmi Ba 'Yan Ta'adda Ba Ne
Jun 15, 2016 01:22Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya caccaki dan takarar shugabancin kasar karkashin jam'iyyar Republican Donald Trump, dangane da kamalansa a kan harin Orlando.
-
An kame mutane 2 kan zargin su da hannu a kisan jami'in tsaro da matarsa a Faransa
Jun 14, 2016 11:07Jami'an 'yan sanda sun kame Mutane 2 kan zargin su da hanu a kisan da aka yiwa wani dan Sanda da matarsa a kasar Faransa
-
Trump Ya Tsananta Maganganu Masu Zafi Kan Musulmi Bayan Harin Florida
Jun 14, 2016 06:38Trump ya zafafa kiransa na hama musulmi shiga Amurka idan an zabe shi a matsayin shugaban Amurka.
-
Wani Dan Ta'addan ISIS Ya Hallaka Wani Jami'in 'Yan Sandan Faransa Da Matarsa A Paris
Jun 14, 2016 01:02Rahotanni daga kasar Faransa sun bayyana cewar wani mutum da aka ce yana da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) ya hallaka wani babban jami'in 'yan sandan Faransan da matarsa a gidansu da ke kusa da birnin Paris, babban birnin kasar Faransan kafin 'yan sanda su hallaka shi, shi ma.
-
FBI: Mutumin Da Ya Kai Harin Orlando Ya Dauki Tsattsauran Ra'ayi Ne Ta Internet
Jun 13, 2016 13:16Hukumar tsaro mai yaki da manyan laifuka ta cikin gida akasar Amurka FBI ta sanar da cewa, mutumin da ya kai harin birnin Orlando ya dauki tsatsauran ra'ayi ne ta hanyar yanar gizo.