-
Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane 50 A Orlando
Jun 12, 2016 10:33Rahotanni daga Amurka na cewa mutane 50 ne suka hallaka a yayin da wwani dan bindiga ya bude wuta kan jama'a a wata mashaya da masu auren jinsi daya ke taruwa a birnin Florida na Orlando.
-
Magajin Garin Landan: Babu Wata Alaka Tsakanin Ta'addanci Da Musulunci
Jun 11, 2016 02:16Magajin garin birnin Landan na kasar Birtaniya Sadiq Khan ya ce; babu wata alaka a tsakanin ta'addanci da kuma addinin muslunci.
-
Iran, Siriya Da Rasha Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Fada Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya
Jun 10, 2016 13:44Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Admiral Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Siriya da Rashan sun kuduri aniyar fada da kuma yakar 'yan kungiyoyin ta'addanci na takfiyya.
-
An Gudanar Da Jana'izar Marigayi Muhammad Ali A Amurka
Jun 10, 2016 13:42Dubun dubatan mutane ne suka halarci jana'izar da aka yi wa zakaran zakarun damben duniyan nan marigayi Muhammad Ali wanda aka gudanar a garin haihuwar na Louisville na jihar Kentucky, da ke Amurka.
-
Faransa : An Dauki Matakai Gabanin Gasar Turai
Jun 10, 2016 06:09Shugaba Francois Hollande na Faransa ya ce, kasar ta dauki dukkanin matakan da suka wajaba domin kare lafiyar al'umma da tabbatar da walwalarsu a yayin da kasar ke gab da bude gasar cin kofin kasashen Turai da kasar ke daukar bakunci.
-
Najeriya : Amnesty Ta Zargi Sojoji Da Kisan 'Yan Biafra
Jun 10, 2016 05:58Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi sojojin Najeriya da kisan 'yan biafra a bikin tunawa da fafutukar kafa Jamhuriyar Biafra a garin Onitsha, a watan jiya.
-
A Yau ne za a kamala Jana'izar Muhamad Ali
Jun 10, 2016 00:25A yau ne Za a kamala Jana'izar Shahararen Dan Danban nan musulmi Dan Kasar Amurka Muhamad Ali.
-
Banki Moon:Cire Sunan Saudiya daga jerin sunayan kasashen dake take hakkin kananan yara abin takaici ne
Jun 10, 2016 00:03Babban saktaren MDD ya ce Barazan ashi ya sanya aka cire sunan Saudiya daga jerin kasashen dake take hakin kananen yara A Duniya
-
Mutanen Kasar Holand Sun Bukaci Zaben Raba Gardama Kan Dangantakarsu Da Tarayyar Turai
Jun 09, 2016 13:02mutun 9 cikin mutane 10 a kasar Holanda basu amince da yadda jami'an tarayyar Turai suke jujjuya kungiyar ba.
-
MDD Ta Ayyana Kawo Karshen Yaduwar AIDS Kafin 2030
Jun 09, 2016 06:47MDD ta ayyana kawo karshen cutar AIDS/SIDA a siyasance, tare da yin alkawarin aiki tare da kasashe membobin ta don hana yaduwar cutar, da cimma burin da aka tsara kafin shekarar 2020, haka kuma, za su yi kokarin cimma burin kawo karshen yaduwar cutar kafin shekarar 2030.