-
MDD : Kwamitin Tsaro Zai Cirewa Ivory Coast Takunkumin Makamai
Apr 27, 2016 12:43A gobe Alhamis ake san ran kwamitin tsaro na MDD zai cirewa kasar Ivory Coast takunkumin sayan makamai na tsawan shekaru 12 da aka kakaba mata.
-
Ban Ki-Moon Ya Bayyana Damuwarsa Kan Ci Gaba Da Bullar Rikici A Kasar Siriya
Apr 26, 2016 23:05Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da samun bullar tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
Yan Adawar Kenya Sun Jaddada Bukatar Rusa Hukumar Zaben Kasar Mai Zaman Kanta
Apr 25, 2016 12:56Shugabannin jam'iyyun adawa a Kenya sun jaddada bukatarsu ta ganin gwamnati ta dauki matakin rusa hukumar zaben kasar tare da maye gurbinta da wasu sabbin ma'aikata kafin lokacin gudanar da zaben shugaban kasa.
-
MDD : Kwamitin Tsaro Ya Yi Allah-wadai Da Koriya Ta Arewa
Apr 25, 2016 01:15Kwamitin Tsaro na MDD ya yi Allah-wadai da harbar makamai masu linzami da Koriya ta Arewa ta yi a shekaren jiya.
-
Amurka Za Ta Aika Karin Kwararun Sojoji Zuwa Syria
Apr 24, 2016 23:25Nan gaba, a wannan Litinin ce ake sa ran shugaban Amurka Barack Obama, zai sanar da tura wasu karin kwararun sojojin kasar sa 250 a Syria.
-
Gwamnatin Britania Ta Ki Amincewa Masu Neman Mafaka Fiye Da 700 Shiga Kasarta.
Apr 24, 2016 12:25Jaridar Guardian ta kasar ta kasar Britania ta nakalto ma'aikatar cikin gida na kasar
-
Adadin Mutanan da suka rasu sakakon girgizar kasa A Equador ya haura zuwa 646
Apr 23, 2016 23:55Shugaban Kasar Equador ya ce Adadin Mutanan da suka rasa rayukansu sanadiyar girgizar kasar da ta kai maki 7,8 ya haura zuwa 646.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasar Equador Sun Haura 600
Apr 22, 2016 23:21Hukumar Kula da Hatsarurruka a kasar Equador ta sanar da cewa; Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasa a yankin arewa maso yammacin kasar sun haura mutane 600 tare da jikkatan wasu dubunnai.
-
An yi gargadin komawar 'yan ta'addar kasar Belgium 200 da suke cikin IS zuwa Turai
Apr 22, 2016 11:10Magabatan kasar Belgium sun ce kimanin 'yan kasar 200 ne dake cikin kungiyar 'yan ta'addar ISIS suke kokarin komawa Turai domin kaddamar da hare-haren ta'addanci.
-
Kasar Kenya Ta Mikawa Gwamnatin China Mutane 45 Da Ake Zargi Da Almundahana
Apr 21, 2016 23:25Gwamnatin kasar China ta bada sanarwan cewa zata hukunta mutanen tsibirin Taiwan da kuma na babban kasar 45