-
An Bukaci Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Makomar Sarautar Ingila
Apr 21, 2016 23:01Jam'iyyar Republican ta kasar Britania ta bukaci a gudanar da zaman raba gardama
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Madagaskar Sun Koka Kan Matsalar Talauci A Kasar
Apr 21, 2016 13:52Kungiyoyin fararen hula a Madagaskar sun jaddada kokensu kan yadda masifar talauci take ci gaba da addabar al'ummar kasar sakamakon durkushewar harkar tattalin arzikin kasar ta Madagaskar.
-
UNHCR Na Fargaba Mutuwar Bakin Haure 500 A Teku
Apr 21, 2016 01:06Hukumar kula da 'yan gudun hijra ta MDD, ta ce bakin haure akalla 500 ne ake kyautata zaton sun mutu sanadiyar hadarin da kwale-kwalen da suke ciki ya yi a tekun Mediterranean.
-
Shugaban Amurka Ya Nuna Rashin Amincewarsa Da Shirin Tuhumar Saudiyya Kan Harin 11/9
Apr 19, 2016 00:37Shugaban kasar Amurka ya bayyana rashin amincewarsa da shirin Majalisar Dokokin Kasar na gudanar da bincike dangane da hannun Saudiyya a harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 da aka kai kan cibiyar kasuwancin kasar Amurka.
-
Goyon bayan Shgaban Kasar Rasha ga Gwamnatin Siriya
Apr 18, 2016 12:41Shugaban Kasar Rasha ya bayyana cewa zai ci gaba da taimakon Gwamnatin Siriya a yakin da take yi da ta'addanci
-
Equador : Adadin Mutanen da Suka Mutu A Girgiza Ya kai 272
Apr 18, 2016 04:07Adadin mutanen da suka rasa rayukan su a mumunar girgiza kasar data afkawa kasar Equador a ranar Asabar data gabata ya kai 272.
-
'Yan Majalisar Brazil Sun Amince A Ci Gaba Da Shirin Tsige Shugaba Rousseff
Apr 17, 2016 23:56Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewar 'yan majalisar dokokin kasar sun amince da ci gaba da shirin tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rousseff a daidai lokacin da magoya baya da kuma masu adawa da shugabar suke ci gaba da zanga-zangogi a kan titunan kasar.
-
Kasar Aljeriya Ta Bayyana Fatar Ganin An Cimma Nasarar Kawo Karshe Rikicin Siriya
Apr 17, 2016 13:48A sakonsa ga mahalatta zaman taro kan rikicin kasar Siriya a birnin Geneva Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana fatan ganin gwamnatin Siriya da 'yan tawayen kasar sun cimma yarjejeniyar sulhu domin kawo karshen yakin basasar kasar.
-
Wakilin MDD A Libiya Ya Jaddada Wajabcin Goyon Bayan Gwamnatin Hadin Kan Kasar
Apr 17, 2016 13:31Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya jaddada yin kira ga 'yan siyasar Libiya da su goyi bayan gwamnatin hadin kan kasar.
-
Myammar : Anyiwa Fursuna 63 Ahuwa
Apr 17, 2016 06:18A wani mataki na hada kan al'ummar kasa, sabon shugaban kasar Myammar Htin Kyaw yayiwa wasu firsina siyasa 63 ahuwa, kamar yadda wata kungiya dake taimakwa mutanen da ake tsare da a gidajen yari ta tabbatar.