-
Equador : Girgiza Kasa Ta Kashe Mutane 77
Apr 17, 2016 05:21Hukumomi a Equador sun ce adadin mutanen da suka rasa su sakamakon a girgiza kasa data auku da yammacin jiyya Asabar ya kai 77, kana wasu 588 suka raunana.
-
Syria : Bashar Al'Assad Zai Ci Gaba Da Mulki
Apr 17, 2016 04:59Amurka da Rasha sun cimma matsaya guda akan rikicin Syria, wace ta tanadi cewa Bashar Al'assad zai gaba da mulki, kana kuma ya tsaya takara a zaben shugaban kasa.
-
Cuba Ta Ce Ba Za Mika Wuya Ga 'Yan Jari Hujja Ba
Apr 17, 2016 02:35Shugaban Cuba Raul Castro ya yi gagadin cewa, jami'an kasar su yi hattara matuka da Amurka, domin kuwa tana neman yin tasiri ne a tsarin kasar na kwaminisanci.
-
New York Times: Wasu Bayanan Sirri Na Danganta Saudiyya Da Harin 9/11
Apr 17, 2016 00:36Jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wani rahoto da ke cewa, ana kai ruwa rana tsakanin Amurka da Saudiyya kan batun wasu bayanan sirri da suka bayyana, da ke danganta Saudiyya da harin ta'addancin da aka kai a ranar 11 ga satumban 2001 a kasar Amurka.
-
Shugabar Brazil Ta Zargi Masu Adawa Da Ita Da Kokarin Juyin Mulki Don Hana Tuhumarsu Kan Zargin Cin Hanci
Apr 16, 2016 13:32Shugabar kasar Brazil Dilma Rouseff ta zargi masu kokarin tsige ta da cewa suna kokarin darewa karagar mulkin kasar ne don hana hukunta su kan zargin rashawa da cin hanci da ake shirin musu, tana mai bayyana cewa gwamnatinta tana fuskantar kokarin juyin mulki ne.
-
Japon : Akallah Mutane 25 Suka Mutu A Girgiza kasa
Apr 16, 2016 05:32Rahotanni daga Japon na cewa akallah mutane 25 ne suka rasa rayukan su, sakamakon girgiza kasa.
-
Holland ya rasa goyon bayan jam'iyarsa a zaben 2017
Apr 16, 2016 00:06Jamiyar 'yan gurguzu ta kasar Faransa ta bayyana adawarta da tsayawa takarar shugaban kasar mai Francois Holland
-
An samu ci gaba wajen tabbatar da tsaro a kasar Afirka ta tsakiya
Apr 15, 2016 23:30Majalisar Dinkin Duniya ta yi marhabin da yadda aka samu ci gaba sosai wajen tabbatar da tsaro a kasar Afirka ta tsakiya
-
Wata Daliba Musulma A Amurka Ta Bayyana Yadda Take Fuskantar Tsangwama
Apr 15, 2016 11:51Wata daliba musulma a makarantar Hill da ke jahar Peselvania a Amurka ta bayyana yadda take fuskantar matsalar kyama daga wasu Amurkawa.
-
Ministar Sufuri A Belgium Ta Yi Murabus Sakamakon Harin Flin Jirgi A Brussels
Apr 15, 2016 10:40Bayan suhdewar makonni uku da kai harin birnin Brussels na kasar Belgium, ministar sufuri a kasar Jacqueline Galant ta yi murabus sakamakon hakan.