-
Duban 'Yan Gudun Hijra Ne Aka Mayar Gidajensu A Kasar Iraki
Feb 02, 2016 14:05Ma'aikatar dake kula da 'yan gudun hijra ta Kasar Iraki ta sanar da mayar duban 'yan kasar gidajen su.
-
Damuwar Kasar Faransa Kan Shigar Yan Ta'adda Nahiyar Turai Daga Libya
Feb 02, 2016 07:23Ministan tsaron kasar Faransa ya bayyana damuwarsa da yiyuwan yan ta'adda daga kasar Libya su shiga kasashen turai.
-
Venezuela Ta Bukaci Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Daina Shishigi Cikin Lamuran Kasashe
Feb 02, 2016 07:22Shugaban komitin tsaro na karba karba a wannan wata ya bada bayanin aikin
-
Kasashen Duniya Sun Yi Alkawarin Bada $ Amurka Miliyan 250 Don Yaki Da BH
Feb 02, 2016 03:00Wakilan kasashen duniya sun bayana haka ne a hedkwatar kungiyar AU dake Addis Ababa na kasar Habasha
-
WHO Ta Ayyana Cutar Zika A Matsayin Babbar Barazana Ga Duniya
Feb 02, 2016 02:24Kwararru na Hukumar sun bayyana cutar a matsayin wadda ke bukatar agajin gaggawa na Duniya.
-
Kasashen Faransa Da Cuba Sun Cimma yarjejeniyoyin Da Dama
Feb 02, 2016 02:21Bangarorin biyu sun cimma wadanan yarjejeniyoyin ne yayin ziyara da shugaban Raul Castro ya kai a Faransa.
-
Ban Ki-Moon Ya Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Fari Mafi Muni A Kasar Habasha
Feb 01, 2016 03:14Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar masifar fari mafi muni a kasar Habasha tare da bayyana bukatar hanzarta gabatar da tallafin miliyoyin kudade da nufin yantar da al'ummar kasar daga masifar karancin abinci.