-
Russia 2018 : Rasha Ta Lallassa Saudiyya 5-0
Jun 14, 2018 23:24Rasha dake karbar bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya 2018, ta lallasa Saudiyya da ci 5 da 0 a wasan bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Duniya da aka yi a birnin Mosko.
-
Musulmai Na Bikin Karamar Sallah
Jun 14, 2018 22:59Al'ummar Musulmi a galibin kasashen duniya na bikin Eid al-Fitr ko kuma karamar Sallah bayan kamalla azumin watan Ramadana.
-
Kotun Koli Ta Kasar Venezuela Ta Yi Watsi Da Karar Abokin Hamayyar Shugaba Madoros
Jun 14, 2018 14:54Kotun koli ta kasar Venezuela ta yi watsi da karar abokin hamayyar shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro a zaben shugaban kasar da ya gabata .
-
FIFA: An Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya A Yau A Rasha
Jun 14, 2018 14:53An bude gasar kwallon kafa ta FIFA ta shekara ta 2018 a yau Ahamis a kasar Rasha, inda a taron da hukumar ta gudanar don zaben kasashen da zasu dauki nauyin gasar shekara ta 2026 suka kasashen Amurka Canada da kuma Mexico.
-
Italiya Ta Dauki Mataki Kan Bakin Haure
Jun 14, 2018 01:19Gwamnatin Italiya ta nemi taimakon kungiyar Nato game da hana shigar bakin haure cikin kasar
-
MDD Ta Amince Da Kudirin Goyon Bayan Al'ummar Palastinu
Jun 14, 2018 01:18A ci gaba da goyon al'ummar Palastinu, manbobin MDD sun amince da wani kudiri na yin alawadai da ta'addancin da yahudawan sahayoniya ke ci gaba da yi kan al'ummar Palastinu.
-
Kasashen Canada, Amurka Da Mexico Zasu Karbi Bakuncin Gasar Cin Kofin Duniya A 2026
Jun 13, 2018 10:37Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta sanar da cewa hadin guiwar kasashen Amurka da Canada da kuma Mexico, a mastayin wadanda zasu karbi bakuncin gudadanar da gasar cin kofin duniya a shekara 2026.
-
Hare-Haren Nuna Kiyayya Ga Addinin Musulunci Suna Ci Gaba Da Yin Kamari A Kasar Sweden
Jun 13, 2018 07:58Jami'an Uppsala ta kasar Sweden ta fitar da rahoton cewa: Ana ci gaba da fuskantar kai hare-haren nuna kiyayya ga addinin Musulunci a kasar.
-
Kotun ICC Ta Ba Da Umurnin Sake Tsohon Mataimakin Shugaban Kongo, Jean Pierre Bemba
Jun 13, 2018 00:59Alkalan kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka ICC sun ba da umurnin a sake tsohon mataimakin shugaban kasar Kongo kana kuma tsohon magudun 'yan tawayen kasar Jean-Pierre Bemba daga inda ake tsare da shi bayan bangaren daukaka kara na kotun ya wanke shi daga zargin aikata laifuffukan yaki da cin zarafin bil'adama da ake masa.
-
Faransa Ta Soki Yadda Kasar Italiya Ta Ki Karbar 'Yan Gudun Hijira Da Suke Fuskantar Nutsewa A Ruwa
Jun 12, 2018 14:39Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana abin da Italiyan ta yi da cewa rashin sanin ya-kamata ne.