-
Tarayyar Turai Ta Bayyana Ganawar shugabannin Kasarashen Amurka da Korea Ta Arewa Da cewa Mai Matukar Muhimmanci Ne
Jun 12, 2018 14:36Jami'a mai kula da siyasar waje ta tarayyar turai Federica Mogherini ta ce ganawar ci gaba ne mai muhimmanci wanda ya kamata ya kasance
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Takunkumin Da Ya Kakaba Kan Kasar Libiya
Jun 12, 2018 07:42Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Libiya na tsawon shekara guda.
-
Taron G7 Ya Kara Hadin Kai Tsakanin Kasashen Kasashen Turai.
Jun 12, 2018 01:56Ministan tattalin arziki na kasar Jamus Peter Altmaier ya bayyana cewa taron G7 a kasar Canada ya kara hada kan kasashen turai don fuskantar mummunar siyasar shugaban kasar Amurka Donal Trump
-
MDD Tan Kokarin Kawo Karshen Yaki A Tashar Jiragen Ruwa Ta Hudaida A Kasar Yeman
Jun 12, 2018 01:54Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya bayyana cewa majalisar tana kokarin kawo karshen yaki mai tsanani da ke aukuwa a halin yanzu a tashar jiragen ruwa ta Hudaida a kasar Yeman.
-
Shuwagabannin Kasashen Amurka Da Koriya Ta Arewa Sun Fara Tattaunawa A Kasar Singapore
Jun 12, 2018 01:53Shuwagaban Amurka Donal Trump tare da tokoransa na kasar Korea Ta Arewa sun gana a karon farko a wani hotel a kasar Singapore a safiyar yau Talata, inda ake saran tattaunawar zai tabo batun shirin Nukliyar kasar Korea ta Arewa da kuma takunkuman da Amurka ta dora mata.
-
Yan Wasan "Super Eagles" Sun Isa Kasar Rasha Domin Halartar Gasar Kwallon Kafa Ta Duniya
Jun 12, 2018 01:52Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta "Super Eagles" na Najeriya sun isa kasar Rasha don shiga gasar kwallon faka ta duniya da za'a fara ranar Alhamis mai zuwa.
-
Singapore : Kallo Ya Koma Kan Ganawar Trump Da Jung Un
Jun 11, 2018 01:52Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa kasar Singapore a daren jiya, don shirya halartar ganawa a tsakaninsa da shugaban kasar Koriya ta Arewa a ranar 12 ga wannan wata.
-
Shugaban Kasar Korea Ta Arewa Da Tokoransa Na Amurka Sun Isa Singapore Kwanaki Biyu Kafin Taronsu
Jun 10, 2018 14:49Shugaban kasar Amurka Donal Trump da tokoransa na kasar Korea ta Arewa Kim Jong-un sun isa kasar Singapore a yau Lahadi kwanaki biyu kafin su shiga tattaunawa a tsakanisnu.
-
Assad Ya Musanta Maganar Hadin Gwiwa Tsakanin Rasha Da Isra'ila Wajen Kawo Hari Siriya
Jun 10, 2018 06:27Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad yayi watsi da wasu rahotanni da suke cewa akwai hannun kasar Rasha ko kuma tana da masaniyya kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo kasar kafin a kawo su.
-
An Raya Ranar Qudus Ta Duniya A Birnin Hague
Jun 10, 2018 02:25Dariruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano na raya ranar Qudus ta Duniya a birnin Hague na kasar Holland