Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Masar Fiye Da 20
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i22004-masar_kungiyar_da'esh_ta_dauki_alhakin_kashe_sojojin_masar_fiye_da_20
A jiya juma'a ne dai aka kai hari a wuraren biyu na bincike, a yankin Sinaa ta arewa da ya ci rayukan sojoji 23.
(last modified 2019-04-27T14:25:10+00:00 )
Jul 08, 2017 06:50 UTC
  • Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Masar Fiye Da 20

A jiya juma'a ne dai aka kai hari a wuraren biyu na bincike, a yankin Sinaa ta arewa da ya ci rayukan sojoji 23.

A jiya juma'a ne dai aka kai hari a wuraren biyu na bincike, a yankin Sinaa ta arewa da ya ci rayukan sojoji 23.

Sanarwar sojojin kasar ta Masar ta kuma bayyana cewa wasu sojojin sun 33 sun jikkata sanadiyyar harin.

Yankin Sinaa dai yana a matsayin wata tunga ce ta kungiyoyin 'yan ta'adda daban-daban, da su ka hada Da'esh. Sojojin kasar ta Masar da dama ne su ka rasa rayukansu a cikin shekaru uku na fada da 'yan ta'addar.

Jamhuriyar musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin na kasar Masar.