-
Rikici Ya Hallaka Mutum 9 A Birnin Tripoli Na Kasar Libiya
Sep 21, 2018 02:11Akalla mutum 9 suka hallaka yayin da wasu 13 na daban suka samu rauni sakamakon musayar wuta tsakanin kungiyoyin matasa dake dauke da makamai a Tripoli babban birnin kasar Libiya
-
An Kama Sojojin Da Suka Halbe 'Yar Shekara 9 A Somaliya
Sep 21, 2018 02:04Jami'an 'yan sanda sun sanar da kama wasu sojoji hudu a Somaliya bayan da aka harbe wata 'yar shekara tara a babban birnin kasar Mogadishu.
-
Mayakan Boko Haram Sun Kashe Mutane 7 Sannan Sun Kona Kauyuka 3 A Gabacin Jihar Borno
Sep 20, 2018 14:46Mayakan boko haram a jihar Borno na tarayyar Najeriya sun kai farmaki kan kauyuka ukku a karamar hukumar Konduga na jihar Borno a tarayyar Najeriya inda suka kashe mutane 7 sannan suka kona kauyukan.
-
An Yaba Da Matakin Dakatar Da Shirin Samar Da Kamfanin Jiragen Sama Na Kasa A Najeriya
Sep 20, 2018 14:42Kungiyar kamfanonin jiragen sama na najeriya wato The Airline Operators of Nigeria (AON) ta bayyana matakin da gwamnatin tarayyar ta dauka na dakatar da shirin samar da kamfanin jiragen sama na kasa a matsayin mataki mai kyau.
-
Wata Kotu A Masar Ta Bada Belin 'Ya'yan Tsohon Shugaban Kasa Hosni Mubarak
Sep 20, 2018 14:37Wato kotu a birnin alkahira na kasar Masar ta bada belin 'ya'yan tsohon shugaban kasa Hosni Mubarak a yau Alhamis bayan tsare su da aka yi a ranar Asabar da ta gabata.
-
MDD Ta Maida Martani Kan Rashin Mutunta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Libiya
Sep 20, 2018 01:59Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya sanar da cewa: 'Yan bindigan da basu mutunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta ba a kasar Libiya zasu fuskanci takunkumin Majalisar Dinkin Duniya.
-
An Haramta Zurga-zurga Babura A Gabashin Burkina Faso
Sep 19, 2018 11:15Hukumomi a Burkina faso sun haramta zurga-zurga ta babura da kuma a daidaita sahu a yankin gabashin kasar, inda tun watan Agusta da ya gabata fararen hula da dama da kuma jami'an tsaro suka rasa rayukansu, sakamakom hare haren 'yan bindiga.
-
Biritaniya Ta Soke Tallafin Da Take Baiwa Zambiya
Sep 19, 2018 10:36Gwamnatin Biritaniya ta sanar da soke tallafin da take baiwa Zambiya, bayan da gwamnatin Zambiyar ta tabbatar da bacewar Dala Miliyan 4,3 na tallafin da Biritaniyar ke baiwa marasa galihu na Zambiya.
-
Rikici Ya Salwanta Rayukan Mutum 16 A Kudancin Somaliya
Sep 19, 2018 08:15Wani rikici tsakanin mayakan sa kai da mayakan kungiyar Ashabab ya salwanta rayukan mutum 16 a kudancin Somaliya
-
Ana Ci Gaba Da Takun Saka Tsakanin Gwamnatin Ivory Coast Da 'Yan Adawa Kan Zabe
Sep 19, 2018 08:10Takun saka na kara karuwa tsakanin gwamnatin kasar Cote D'ivoire da 'yan adawar kasar a game da batun gudanar da gyara a kwamitin zaben kasar