-
Muftin Kasar Uganda Ya Soki Gwamnatin kasar Kan Siyasar Wariya
Sep 11, 2018 14:38Mai bayar da fatawa na kasar Uganda ya soki gwamnatin kasar kan yadda take nunawa Al'ummar musulmi babbanci a kasar, inda ya bukaci gawanmatin kasar ta gyara siyasarta ta kuma kiyaye adalci tsakanin mabiya addinan kasar
-
An Fara Taro Kan Kasar Siriya A Birnin Ganeva
Sep 11, 2018 14:37Manzon Musaman na MDD kan Kasar Siriya ya fara tattaunawa da wakilan kasashen Rasha da Iran gami da Turkiya a Hedkwatar Majalisar dake birnin Ganeva.
-
MDD Ta Goyi Bayan Kotun ICC Bayan Barazanar Amurka
Sep 11, 2018 14:37Bayan barazanar da kasar Amurka ta yi wa Alkalan kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa, wato ICC, Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya nuna goyon bayansa ga kotun.
-
Rundunar Sojin Saman Nijeriya Ta Ce Ta Rusa Wani Sansanin Boko Haram A Borno
Sep 11, 2018 00:18Rundunar sojin sama ta Nijeriya ta sanar da samun nasarar tarwatsa wani sansani na 'yan kungiyar Boko Haram a yankunan Bukar Meram da kuma Tumbun Allura da ke kusa da Tekun Chadi a jihar Borno.
-
Sojojin Habasha da Eritrea Sun Rusa Kan Iyakokin Da Ke Tsakanin Kasashen Biyu
Sep 11, 2018 00:17A ci gaba da kokarin da ake yi na zaman lafiya da kuma saukaka shige da ficen al'umma, dakarun kasashen Habasha (Ethiopia) da Eritrea suna ci gaba da rusa kan iyakokin kasashen na su.
-
Mutane 35 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wata Tankar Gas A Nijeriya
Sep 11, 2018 00:17Rahotanni daga Nijeriya sun ce alal akalla mutane 35 sun mutu kana wasu daruruwa sun sami raunuka sakamakon fashewar da wata tankar daukar iskar ta yi a jihar Nasarawa da ke kasar.
-
Ma'aikatan Kamfanin Man Fetur Na Kasar Libya Biyu Ne Yan Bindiga Suka Kashe A Birnin Tripoli
Sep 10, 2018 14:25Yan bindiga sun kashe ma'aikatan kamfanin man fetur na kasar Libya biyu a wani harin da suka kai kan babban cibiyar kamfanin a birnin Tripoli a yau Litinin.
-
Za'a Ranatsar Da Shugaban Yan Adawa A Kasar Zimbabwe A Matsayin Shugaban Mutane.
Sep 10, 2018 14:24Jam'iyyar adawa ta Movement For Democratice Change MDC ta kasar Zimbabwe ta bada sanarwan cewa zata rantsar da dan takarar jam'iyyar na shugaban kasa Nelson Chamisa a matsayin shugaban mutane na jeka na yi ka.
-
Fraiministan Kasar Mali Ya Gabatar Da Sabbin Majalisar Ministocinsa
Sep 10, 2018 14:24A jiya Lahadi ce sabon Fraiministan kasar Mali Samaila Bubeye Maiga ya gabatar da majalisar ministocinsa don tantancewa ga gaban majalisar dokokin kasar.
-
Tarayyar Afirka Ta Nuna Goyon Bayanta Akan Sulhu Tsakanin Habasha Da Eritrea
Sep 10, 2018 08:16Shugaban hukumar tarayyar Afirka Musa Faki Muhammad ne ya bayyana goyon bayan ga kokarin warware sabani a tsakanin kasashen Habasha da Eritrea