-
Fira Ministan Tunusiya Ya Kori Ministan Makamashin Kasar Kan Zargin Cin Hanci Da Rashawa
Aug 31, 2018 08:28Fira ministan Tunusiya ya sallami ministan makamashin kasar tare da wasu manyan jami'ai hudu a ma'aikatar daga aiki kan zargin cin hanci da rashawa.
-
Fira Ministan Libiya Ya Bayyana Mamakin Gwamnatinsa Kan Yadda Rikicin Birnin Tripoli Ya Tsananta
Aug 31, 2018 08:18Fira ministan gwamnatin hadin kan kasar Libiya ya bayyana mamakin gwamnatin kasar kan yadda rikicin birnin Tripoli fadar mulkin kasar ya dauki tsawon kwanaki tare da lashe rayukan jama'a masu yawa.
-
Kasashen Masar Da Sudan Sun Cimma Wata Yarjejeniya Kan Matsalar Teku Da Ke Tsakaninsu
Aug 31, 2018 08:15Kasashen Masar da Sudan sun cimma wata muhimmiyar yarjejeniya kan sabanin da ke tsakaninsu dangane da ruwan tekun maliya da ya ratsa kasashensu.
-
Sudan Ta Kudu: Machar Ya Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Sulhu Ta Karshe
Aug 31, 2018 02:00Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu Riek machar ya sanya hannu kan yarjejeniyar sulhu ta karshe wadda za ta kawo karshen yakin basasar da kasar ta yi fama da shi.
-
Amnesty Int. Ta Zargi Gwamnatin Najeriya Da Tsare Mutane Ba Bisa Ka'ida Ba
Aug 31, 2018 02:00Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi gwamnatin Najeriya da kame mutane tare da tsare su ba bisa ka'ida ba.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Rikicin Birnin Tripoli Na Kasar Libiya Ya Karu
Aug 30, 2018 14:52Ma'aikatar lafiya ta kasar Libiya ta sanar da cewa: Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a dauki ba dadin da ake ci gaba da gudanarwa a gefen birnin Tripoli fadar mulkin kasar ya karu.
-
Faduwar Jirgin Saman Sojin Kasar Habasha Ta Lashe Rayukan Mutane 21
Aug 30, 2018 14:43Rundunar sojin Habasha ta sanar da cewar wani jirgin rundunar sojin kasar kirar helikobta ya fado kasa lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 21.
-
Waziriyar Kasar Jamus Ta Bukaci Warware Matsalar 'Yan Gudun Hijira
Aug 30, 2018 14:38Waziriyar kasar Jamus da a halin yanzu haka take gudanar da ziyarar aiki a kasar Senegal ta bukaci daukan matakan warware matsalolin bakin haure da 'yan gudun hijira.
-
An Cimma Yarjejjeniyar Tsaro Tsakanin Birtaniya Da Najeriya
Aug 30, 2018 07:55Yayin ziyarar da Piraministan Kasar Birtaniya ta Kai Najeriya , kasashen biyu sun cimma yarjejjeniyoyi da dama ciki harda yarjejjeniyar tsaro
-
Kasar Algeria Tana Goyon Bayan Iran A Rigimar Da Take Da Amurka
Aug 30, 2018 01:55Lawize Hanun sakataren jam'iyyar ma'aikata a kasar Algeria ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa tana goyon bayann Iran a rigimar da take da kasar ta Amirka.