-
An Halaka Yan Ta'adda 20 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Aug 30, 2018 01:53Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyaba cewa a cikin yan kwanakin da suka gabata sun halaka yan ta'adda a kalla 20 a yankin Sinaa.
-
Waziriyar Kasar Jamus Ta Fara Ziyara Aiki A Wasu Kasashen Yammacin Afrika
Aug 30, 2018 01:53Waziriyar Kasar Jamus Angela Michel ta fara wani ziyarar aiki a wasu kasashen Afrika a jiya Laraba.
-
Hukumar Zaben Nageriya:Mata Zun Fi Maza Rigistan Neman Katin Zabe Tare Da Bambancin Kimani Miliyon Guda
Aug 30, 2018 01:52Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewa mata sun fi maza yawan rigistan neman katan zabe tare da bambancin kimani miliyon guda.
-
Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Amince Da Sabuwar Yerjejeniya Tsakaninsu Da Gwamnatin Kasar
Aug 29, 2018 07:46Ministan harkokin wajen kasar Sudan Mohammad Al-dirdiri ya bayyana cewa , a wani tattaunawa da ya yi da shugaban yan tawayen shugaban ta Kudu Riek Marchar ya amince da sabuwar yerjejeniyar sulhu tsakanin kungiyarsa da gwamnatin shugaba Silva Kiir.
-
An Bayyana Ranar Zaben Majalisar Dokokin Kasar Mali
Aug 29, 2018 07:39Gwamnatin kasar Mali ta bayyana ranar da za'a gudanar da zaben majalisar dokokin kasar Mali.
-
An Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutum 6 A Masar
Aug 29, 2018 02:17Kotun hukunta manyan laifuka ta birnin Alkahira ta yanke hukuncin kisa wasu mutum 6 a jiya Talata.
-
An Cimma Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Birnin Tripoli
Aug 29, 2018 02:15Ministan cikin gida na kasar Libiya ya sanar da cewa an cimma yarjejjeniya tsagaita wuta tsakanin gwamnatin hadin kan kasar da masu bore a Tripoli babban birnin kasar
-
An Kai Hari Kan Barikin Jami'an Tsaron Jandarma A Burkina Faso
Aug 29, 2018 02:11Jami'an tsaron kasar Burkina Faso sun sanar da mutuwar jami'an tsaro 8 a wani hari da wasu gungun 'yan ta'adda suka kai barikin jami'an tsaron Jandarma a gabashin kasar
-
An Cabke Wasu Jami'an Tsaro Kan Laifin Cin Zarafin'Yan Majalisa A Uganda
Aug 29, 2018 02:09An cabke wasu jami'an tsaron kasar Uganda da suka ci mutuncin 'yan majalusun kasar bisa zargin su nada hanu da jifan tawagar shugaban kasa.
-
MDD Ta Ce Dole Ne A Hukunta Masu Hanu A Kisan Musulmi Na Kasar Myammar
Aug 29, 2018 02:06Cikin wani Zaman kwamitin tsaron MDD da ya gudana a jiya Talata, Babban saktaren MDD ya bukaci a gudanar da bincike kan wadannda suke da hanu kan kisan musulmi a kasar Mymmar sannan kuma a gurfanar da su a gaban kotu.