-
Najeriya: Jam'iyyar APC Na Tuntubar R-APC Domin A Sasanta
Jul 05, 2018 13:33Jam'iyyar APC mai mulki a Najerya ta bayyana cewa tana ci gaba da tuntubar bangaren da ya shelanta ballewa tare da kafa wani bangare a jam'iyyar mai suna R-APC karkashin jagorancin Alh. Buba Galadima, domin sasantawa.
-
Rikicin APC: Bolaji Da Oshomole Sun Yi Magana Kan Sabuwar APC
Jul 05, 2018 07:17Shugaban jam'iyyar APC mai mulki a tarayyar Nigeria Adams Oshomole ya bukaci yayan jam'iyyar wadanda suka yi fushi da ita su yi hakuri don a shrye yake ya sauraresu.
-
Aljeriya:An Hallaka 'Yan Ta'adda 20 Cikin Watani 6
Jul 05, 2018 02:15Dakarun tsaron Aljeriya sun hallaka 'yan ta'adda 20 a cikin watani 6
-
Sudan Ta Musunta Bayanin Amurka Na Cewa Akwai Barazanar Tsaro A kasar
Jul 04, 2018 16:50Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta nuna rashin jin dadi dangane da wani bayani da ofishin jakadancin Amurk a Khartum ya bayar, da ke kiran Amurkawa da su yi taka tsantsan danagen ad zuwa wasu yankunan kasar ta Sudan, saboda dalilai na tsaro.
-
Shugaban kasar Faransa Ya Fara Ziyara A Najeriya
Jul 04, 2018 07:28A jiya talata ce, Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya fara ziyara a Nijeriya, inda a yayin ganawarsa da Shugaba Buhari ya yi alkawarin taimakawa Najeriya a yakin da ta'addanci.
-
Sama Da Misrawa 240 Ne Aka Sanya A Jerin 'Yan Ta'adda
Jul 04, 2018 07:26Masar ta fitar da sunayen mutane sama da 240 da take zarkinsu da shiga cikin kungiyoyin 'yan ta'adda
-
Malaman Makarantu Sun Shiga Yajin Aiki A Tunusiya Saboda Sanya Sunan Isra'ila A Cikin Jerin Kasashe
Jul 04, 2018 02:12Malaman makarantun boko a Tunusiya sun shiga yajin aiki domin nuna rashin amincewarsu da sanya sunan haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin jerin halattattun kasashen duniya a takardar jarabawar daliban kasar.
-
Tashin Bam A Babban Birnin Somaliya
Jul 03, 2018 13:40Majiyar kasar Somaliya ta sanar da tashin Bom a Magadushu babban birnin kasar, lamarin da ya yi sanadiyar jikkatar mutane bakwai.
-
An Bukaci Karin Wa'adin Shugaban Kasa Da Majalisa A Sudan Ta Kudu
Jul 03, 2018 13:35'Yan Majalisar kasar Sudan ta kudu sun fara tattaunawa kan yadda za a yiwa kundin tsarin milkin kasar kwaskwarima ta yadda za a kara wa'adin shugaban kasa da na 'yan Majalisa zuwa shekara ta 2021.
-
Najeriya: An Kashe 'Yan Sanda 7 A Abuja
Jul 03, 2018 13:26Wasu ‘yan fashi da makami sun kashe jami’an ‘yan sandan Najeriya bakwai a Abuja babban birnin kasar.