-
An Fara Kidayar Kuri'u A Wasu Sassan Najeriya
Feb 23, 2019 14:49Rahotanni daga Najeriya, na cewa an fara kidayar kuri'un babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa yau Asabar.
-
Ana Samun Galaba A Yaki Da Ta'addanci A Yankin Sahel_Faransa
Feb 23, 2019 12:57Firaministan Faransa, Edouard Philippe, ya bayyana cewa ana samun galaba a yakin da ake da mayakan dake ikirari da sunan jihadi da kuma matalsar tsaro a yankin sahel.
-
Ana Daf Da Kada Kuri'a A Babban Zaben Senegal
Feb 23, 2019 12:29A Senegal, al'ummar kasar miliyan 6,7 ne da suka cancanci zabe, zasu kada kuri'a a zaben shugaban kasar a gobe Lahadi 24 ga wata Fabarairu 2019.
-
Ana Zaben shugaban Kasa A Tarayyar Najeriya
Feb 23, 2019 08:39A yau Asabar 23 ga watan Febreru da muke ciki ne ake gudanar da zaben shugaban kasa da yan majalisar dokoki na wakilai da dattawa.
-
Wasu Boma-Bomai Sun Tashi A Birnin Maiduguri A Daidai Lokacinda za'a Fara Zabe A Kasar
Feb 23, 2019 08:39An kai hare-haren boma-bomai a birnin Maiduguri babban birnin jahra borno a tarayyar Nigeriya a dai dai lokacinda ake fara zabbubbaka a tarayyar Najiriy
-
AU Ta Ce Burundi Zata Janye sojojinta daga Somalia
Feb 23, 2019 08:38Majiyar kungiyar tarayyar Afrika Au ta bayyana cewa kasar Burundi zara fitar da sojojinta daga kasar Somalia.
-
Sudan: Albashir Ya Rusa Gwamnati Tare Da Kafa Dokar Ta Baci
Feb 23, 2019 03:29Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya rusa gwamnatin kasar, tare da kafa dokar ta baci a dukkanin fadin kasar.
-
Sojojin Faransa Sun Kashe Wani Jigo A Wata Kungiyar Yan Ta'adda A Kasar Mali.
Feb 22, 2019 15:40Gwamnatin kasar Faransa ta bada sanarwan cewa sojojinta sun kashe wani fitaccen dan ta'adda a yankin Sahel a kasar Mali.
-
Magoya Bayan Harkar Musulunci Na Yin Kira Da A Saki Sheikh Zakzaky
Feb 22, 2019 09:00Magoya bayan Harkar Musulunci a Najeriya suna ci gaba da yin kira ga gwamnatin tarayyar kasar da ta saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
-
Najeriya : Komi Ya Kammala Don Gudanar Da Zabe
Feb 22, 2019 01:49Gwamnahtin tarayyar Najeriya ta bayar da umarnin rufe kan iyakokin kasar saboda zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dattawa da za a yi a ranar Asabar 23 ga watan Fabrairu 2019.