-
An Yi Kokarin Kashe Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Kasar Libya Ba Tare Da Nasara Ba
Apr 19, 2018 01:54A jiya ne aka yi kokarin kashe babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Libya Abdurrazaaq Annaazuri amma ya tsira daga wannan yunkurin.
-
Gwamnatin Kasar Zimbabwe Ta Kori Dubban Jami'an Jinya Daga Aikinsu.
Apr 19, 2018 01:52Gwamnatin kasar Zimbabwe ta bada sanarwar korar dubban jami'an jinyan kasar masu yajin aikin neman kasar albashi.
-
Nijar : An Rufe Wuraren Kwanan Dalibai Na Jami'ar Yamai
Apr 18, 2018 13:52Ma'aikatar ilimi mai zurfi a Nijar, ta sanar da rufe wuraren kwanan dalibai na jami'ar Abdul Mummuni Diafo dake Yamai babban birnin kasar, bayan artabun da ya faru yau Laraba tsakanin dalibai da jami'an tsaro.
-
Najeriya : An Cafke Sanatan Da Ya Tura 'Yan Daba Sace Sandar Majalisa
Apr 18, 2018 12:53Rahotanni daga Najeriya na cewa, 'yan sanda kasar sun cafke sanata Ovie Omo-Agege, wanda ake zarginsa da tura 'yan daba don sace sandar majalisar dattawa.
-
Rwanda: Ambaliyar Ruwan Sama Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama
Apr 18, 2018 07:56Majiyar gwamnatin Rwanda ta ce fiye da mutane 200 su ka mutu da kuma jikkata saboda ambaliyar ruwan sama a cikin garuruwan kasar
-
Kungiyar Hamas Ta Soki Taron Kasashen Larabawa A Kasar Saudiyya
Apr 18, 2018 07:54Mahmud al-Zahhar wanda kusa ne a kungiyar gwagwarmayar Hamas ya ce; Sakamakon taron ba amsa bukatun al'ummar palasdinu ba
-
Alaka Na Ci Gaba Da Kara Yin Tsami Tsakanin Somalia Da UAE
Apr 18, 2018 02:11Sakamakon rashin jituwar da ya kunno kai tsakanin hadaddiyar daular larabawa (UAE) da kuma gwamnatin Somalia, a jiya UAE ta rufe babban asibitin Sheikh Zayid da ke Magadishu.
-
Habasha Ta Ce Za Ta Kara Yawan Dakarunta Masu Aiki Karkashin Rundunar MDD
Apr 18, 2018 02:08Ma'aikatar harkokin wajen kasar Habasha ta sanar da cewa, kasar za ta kara yawan dakarunta da suke gudanar da ayyukan wanzar da sulhu a kasashen duniya a karkashin inuwar majalisar dinkin duniya.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Tunisia Zasu Yi Zabe A Karon Farko Tun Bayan Samun 'Yencin Kai
Apr 17, 2018 14:40Jami'an tsaro a kasar Tunisia, wadanda suka hada da sojoji da kuma 'yansanda zasu kada kuri'unsu a karon farko tun bayan samun 'yencin kasar a shekara 1956.
-
Sojojin Kasar Libya A Shirye Suke Su Farwa Mayakan Alqaeda A Arewacin Kasar
Apr 17, 2018 14:39Kakakin babban hafsan hafsoshin kasar Libya ya bayyana cewa sojojin kasar a shirye suke su kwato birnin Darne daga hannun mayakan al-qaesa wadanda suke iko da shi.