-
Mali: An Kashe 'Yan Takfiriyyah Biyar A Kusa Da Tambutu
Apr 09, 2018 04:47Kakakin Sojan Faransa a kasar Mali Patrik Steiger ne ya sanar da haka, ba tare da yin cikakken karin bayani akan yadda lamarin ya afku ba
-
Najeriya: Harkar Musulunci Na Ci Gaba Da Neman Ganin An Saki Sheikh Zakzaky
Apr 09, 2018 04:47Sakataren Kungiyar dalibai da ke karkashin harkar musulunci (Academic Forum) ya nuna takaicinsa akan rashin sakin shekih Ibrahim Yakub al-Zakzaky duk da cewa yana da bukatuwa da magani
-
Afirka Ta Tsakiya: An Yi Harbe-harbe A Kusa Da Fadar Shugaban Kasa
Apr 09, 2018 04:45Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaro daga birnin Bungui na cewa an yi harbe-harbe a kusa da fadar shugaban kasa da ke unguwar PK5.
-
An Zarkin Wasu Kasashen Afirka Da Taimakawa 'Yan Tawayen Mali
Apr 08, 2018 14:36Wata majiya a kasar Mali, ta bayyana cewa wasu kasashen yankin ne ke bayar da horo da kuma bayar da makamai ga masu kai hari a kasar
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda Biyar A Mali
Apr 08, 2018 14:32Dakarun hadaka dake kasar Mali sun sanar da hallaka 'yan ta'adda biyar a wani sumeme da suka kai sansaninsu a kusa da garin Tombouctou na arewacin kasar
-
An Gudanar Da Bukukuwan Tunawa Da Kisan Kiyashin Da AKa Yi A Rwanda
Apr 08, 2018 06:19An gudanar da bukukuwan tunawa da shekaru 24 da kisan kiyashin da aka yi a kasar Rwanda a helkwatar kungiyar Tarayyar Afirka da ke birnin Addis Ababa, babban birnin kasar Ethiopia (Habasha).
-
IMF: Kasar Ivory Coast Ta Samu Bunkasar Tattalin Arziki A Cikin 2017
Apr 08, 2018 02:00Asusun bayar da lamuni na IMF ya sanar da cewa, kasar Ivory Coast ta samu babban ci gaba ta fuskar bunkasar tattalin arziki a cikin shekara ta 2017 da ta gabata.
-
Taron Gaggawa Na Kwamitin CEMAC
Apr 08, 2018 01:33A jiya Asabar ne kwamitin kula da manufofin kudi da bankuna na kasashen da ke tsakiyar Afrika (CEMAC) a takaice ya kammala wani taronsa na gaggawa a birnin N'djamena na kasar Chadi.
-
An Bukaci Uganda Da Ta Ba Da Kariya Ga 'Yan Gudun Hijira
Apr 07, 2018 13:46Majalisar Dinkin Duniya ce ta yi kiran ga gwamnatin kasar Uganda da ta kare 'yan gudun hijirar bayan kisan da aka yi wa wani karamin yaro dan kasar Sudan ta kudu
-
Mali: An Kashe Fursunoni 14 A Wani Gidan Kurkuku
Apr 07, 2018 13:42Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato majiyar sojan kasar ta Mali na cewa; An kashe fursunonin ne a lokacin da suke kokarin guduwa