-
Gargadi Kan Bullar Wata Sabuwar Masifar Kwararan 'Yan Gudun Hijira Zuwa Yammacin Turai
Mar 26, 2018 07:59Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan bullar sabuwar masifar kwararan 'yan gudun hijira zuwa kasashen yammacin Turai.
-
Najeriya : An Mika 'Yan Matan Dapchi Ga Hannun Iyayensu
Mar 25, 2018 13:46Hukumomi a Najeriya sun mika 'yan matan nan na makarantar sakandaren Dapchi a hannun iyayensu a yau Lahadi.
-
Nijar : An Cafke Jagororin Kungiyar Fara Hula
Mar 25, 2018 13:17Rahotannin daga Jamhuriya Nijar na cewa 'yan sanda sun gudanar da samame na cafke jagororin kungiyoyin fara hula da suka shirya zanga zanga da mahukuntan birnin suka haramta.
-
AU Da G5 Sahel Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Rundunar Kiyaye Tsaron Shiyya
Mar 25, 2018 12:37Kungiyar tarayya Afrika da AU Da kungiyar kasashen G5 Sahel sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kafa rundunar tsaron hadin gwiwa don tabbatar da tsaron shiyyar kasashen biyar na yankin Sahel.
-
An Shiga Rashin Tabbas Bayan Soke Zabe Zagaye Na Biyu A Saliyo
Mar 25, 2018 11:52A Saliyo an shiga cikin rashin tabbas bayan da kotun kolin kasar ta soke zagaye na biyu na zaben shugabancin kasar.
-
Ivory Coast : Kawacen Jam'iyyu Masu Mulki Ya Lashe Zaben 'Yan Majalisar Datijai
Mar 25, 2018 11:38Gungun jam'iyyu masu mulki na RHDP a Ivory Coast ya lashe zaben 'yan majalisar datijai da gagarimin rinjaye.
-
Sojojin Nijeriya Sun Bude Hanyar Maiduguri-Bama-Banki Dake Hannun B/Haram Na Tsawon Shekaru
Mar 24, 2018 12:30Sojojin Nijeriya sun gudanar da bikin bude hanyar Maiduguri-Bama-Banki da ke jihar Borno a yau din nan Asabar shekaru hudu bayan da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram suka kwace hanyar, lamarin da mutanen yankin suka yi maraba da shi.
-
An Samu Rarrabuwan Kai A Kasar Ghana Dangane Da Izinin Jibge Sojojin Amurka A Kasar
Mar 24, 2018 12:29A samu rarrabuwan kai tsakanin 'yan majalisar kasar Ghana da al'ummar kasar bayan da majalisar ta amince da bai wa Amurka damar girke sojojinta da kuma makamansu a kasar, bayan da ‘yan adawan suka kauracewa zaman majalisar yayin kada kuri'ar.
-
Mutane 2 Sun Mutu, Wasu 4 Sun Sami Raunuka A Harin Alexandria Na Masar
Mar 24, 2018 12:28Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu mutane biyu ciki kuwa har da wani dan sanda sun rasa rayukansu, kana wasu hudu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani bam da aka dana a karkashin wata mota a garin Alexandria, gari na biyu mafi girma a kasar Masar din a yau Asabar.
-
Kotu Ta Ba Da Umurnin Dakatar Da Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zabe A Saliyo
Mar 24, 2018 12:27Wata kotu a kasar Saliyo ta amince da bukatar da da wani dan jam'iyya mai mulki ta kasar ya gabatar mata na a jinkirta gudanar da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka shirya gudanarwa a ranar Talata mai zuwa.