-
Najeriya: An Sako Wasu Daga Cikin 'Yan Matan Dapchi A Yau Laraba
Mar 21, 2018 08:27Rahotanni daga Najeriya na cewa an sako wasu daga cikin 'yan matan Dapchi da mayakan Boko Haram suka sace.
-
Martanin MDD Kan Sace Alkarin Kotun Soja A Libiya
Mar 21, 2018 03:00MDD ta bukaci a dauki matakin da ya dace na kare lafiyar alkalin kotun soja da aka yi awan gaba da shi a kasar Libiya.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Yi Gargadi A Game Da Wanzuwar Cutar Kwalara A Afirka
Mar 21, 2018 02:58Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta yi gargadi kan wanzuwar cutar kwalara a kasashen Afirka sanadiyar amfani da abinci maras kyau.
-
Masar Ta Yi Allah Wadai Da Harin Sojojin Turkiya A Garin Afrin Na Syria
Mar 20, 2018 08:37Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana shigar da sojojin Turkiya su ka yi a garin Afrin da cewa mamaya ce da kuma keta hurumin kasar Syria
-
Uganda: Kasashen Gabashin Afirka Sun Yi Taro AKan Harkokin Tsaro
Mar 20, 2018 08:36Taron na birnin Kampafa ya hada manyan jami'an tsaro da leken asiri da suka fito daga kasashen yankin gabashin Afirka.
-
MDD Ta Mai da Martani Akan Sace Mai Shigar Da Kara Na Sojan Kasar Libya
Mar 20, 2018 08:36Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar MDD tana nuna damuwarta matuka akan garkuwa da babban mai shigar da kara na sojan kasar Libya, Mas'ud Arhumah.
-
Dalilan Ci Gaba Da Bullar Rikicin Kabilanci A Yankin Kudancin Kasar Libiya
Mar 20, 2018 03:08Rikicin kabilanci a garin Sabha da ke kudancin Libiya ya lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu adadi mai yawa baya ga tilastawa wasu fiye da 4,500 tserewa daga muhallinsu.
-
'Yan Sandan Nijeriya Sun Zargi Dino Melaye Da Raba Makamai Don Tada Hankali
Mar 20, 2018 02:20Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta gabatar da wasu matasa da ta kama bisa zargin suna da alaka da wata kungiyar ‘yan ta’adda da suke gudanar da ayyukansu a jihar Kogi wadanda suka ce dan majalisar dattawan Nijeriyan Sanata Dino Melaye ne ke ba su makamai.
-
Saiful Islam Gaddafi Zai Tsaya Takarar Shugabancin Kasar Libiya
Mar 20, 2018 02:20Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar nan ba da jimawa ba, dan tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi, Saiful Islam Gaddafi, sai sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben da za a gudanar.
-
Kasashen Gabashin Afirka Sun Sanar Da Matakan Fada Da Ta'addanci A Yankinsu
Mar 20, 2018 02:18A kokarin da ake yi na tabbatar da tsaro da kawo karshen hare-haren ta'addanci, shugabannin hukumomin tsaro da leken asiri na kasashen Gabashin Afirka sun gudanar da wani taro a kasar Uganda.