-
'Yan Adawar Kasar Ivory Coast Sun Bukaci Gudanar Da Gyara A Kwamitin Zabe
Mar 19, 2018 15:32Madugun 'yan adawa na kasar Cote D'ivoire ya bukaci a gudanar da gyare-gyare a kwamitin zaben kasar
-
Najeriya: Shugaba Buhari ya fasa zuwa Rwanda
Mar 19, 2018 15:28Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fasa zuwa kasar Rwanda domin halartar wani taron shugabanin Tarayyar Afrika kan yarjejeniyar kasuwanci.
-
Masar: Sojoji Sun Halaka 'Yan Tawaye 36 A Yankin Sinaa
Mar 19, 2018 08:46Kakakin sojan kasar Masar Tamir al-Rufa'i ya fada a yau litinin cewa an kashe 'yan ta'addar ne a wani farmaki da aka kai musu a yankunan arewa da tsakiyar Sinaa.
-
Congo: Fiye Da Mutane 60,000 Ne Su Ka Gujewa Gidajensu Saboda Rikicin Kabilanci
Mar 19, 2018 08:45Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato majiyar Majalisar Dinkin Duniya na cewa; Ricikin kabilancin da ya barke a Demokradiyyar Congo ya ci rayukan mutane 15
-
Madagascar: Mahaukaciyar Guguwa Ta Ci Rayukan Mutane 17
Mar 19, 2018 08:44Sanarwar da ta fito daga ofishin kula da bala'oi na dabi'a a kasar ya ce; Guguwar mai karfi da ta kada a kasar ta shafi mutane dubu 15.
-
'Yan Gudun Hijira 900,000 Sukayi Rejista A Habasha
Mar 19, 2018 03:44Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD, ta ce sama da 'yan gudun hijira da masu neman mafaka 900,000 ne aka yi rajistansu a kasar Habasha.
-
Rikici Gabanin Zaben Saliyo Zagaye Na Biyu
Mar 19, 2018 03:38'Yan sanda da hukumar zabe a kasar Saliyo sun yi gargadi akan samun bullar tashe-tashen hankula masu nasaba da siyasa a wasu yankunan kasar.
-
Nijar : Malumman Jami'ar Yamai Sun Koma Bakin Aiki
Mar 19, 2018 02:57A jamhuriya Nijar, yau Litini ne malumman jami'ar birnin Yamai ke komawa bakin aiki bayan shafe kusan wata guda suna gudanar da yajin aiki.
-
Shugaba Zimbabwe Ya Sanar Da Lokacin Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar
Mar 18, 2018 12:44Shugaban kasar Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa, ya sanar da cewa za a gudanar da zabubbukan shugaban kasa da na 'yan majalisun kasar na farko tun bayan kifar da gwamnatin Mugabe a kasar a watan Yuli mai zuwa.
-
Sudan Da MDD Sun Cimma Yarjejeniyar Ficewar Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Daga Darfur
Mar 18, 2018 12:44Gwamnatin Sudan da Majalisar Dinkin Duniya sun cimma yarjejeniyar dangane da fara aiwatar da matakin farko na ficewar sojojin tabbatar da zaman lafiya na majalisar da suke yankin Darfur zuwa karshen watan Yunin wannan shekarar.