-
An Kashe Mutane 8 A Rikicin Bayan Zaben Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Jan 12, 2019 03:12Majiyar 'yan sandan kasar ta Jamhuriyar Demokraidyyar Congo ta bayyana cewa; Rikicin bayan zabe ya ci rayukan mutane 8 a yammacin kasar
-
Sudan: Shugaban 'Yan Tawayen Darfur Ya Bukaci A Kawar da Albashir Ta Hanyar Lumana
Jan 11, 2019 13:57Shugaban daya daga cikin manyan kungiyoyin 'yan tawayen yankin Darfur na kasar Sudan Abdulwahid Nur ya bukaci da a kawo karshen mulkin Umar Hassan Albashir, amma ta hanyar lumana.
-
Masar: An Gano Da Kuma Lalata Wani Bom A Kusa Da Majami'ar Kibdawa
Jan 11, 2019 04:56Mai magana da yawun Kiristocin kasar Masar na Kibdawa ne ya sanar da cewa an gano wani bom a kusa da majami'ar garin Alexandria kuma an lalata shi
-
An Kashe Masu Zanga -Zanga Ukku A Kasar Sudan
Jan 11, 2019 03:11A ci gaba da tashe-tashen hankula a kasar Sudan a jiya Alhamis jami'an tsaron kasar sun kashe masu zanga-zanga biyu a garin Omdurman kusa da babban birnin kasar a lokacinda suka harbesu da bindiga. banda haka wasu mutane 8 suka ji rauni sanadiyar shakar hayaki mai sa hawaye.
-
An Tsayar Da Lokacin Da Za A Gudanar Da Manyan Zabuka A Kasar Libya
Jan 10, 2019 15:58Manzon Musamman na Majalisar Dinkin Duniya a Kasar Libya ne ya bayyana cewa za a gudanar da zaben shugaban kasa a kasar
-
Boko Haram Na Ci Gaba Da Tafka Laifuka Akan Fararen Hular Najeriya
Jan 10, 2019 15:57Sojojin Najeriya sun sanar da cewa; 'yan kungiyar ta Boko haram suna tilastawa fararen hula ficewa daga gidajensu da garuruwansu a yankin arewa maso gabacin kasar
-
Jam'iyyar Da Take Mulki A Congo Tana Shakku Kan Sakamakon Zabe
Jan 10, 2019 15:56Jami'yyar mai mulki a kasar ta Jamhuriyar Demokradiyyar Congo " Common Front For Congo" ta ce tana da hakkin daukaka kara akan sakamakon zabe na farko da aka fitar
-
Mutane Fiye Da Dubu 30 Ne Suka Kauracewa Gidajensu A Arewa Maso Gabacin Najeriya
Jan 10, 2019 08:53Majiyar hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar dinkin duniya a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mutane akalla dubu 30 ne suka kauracewa gidajensu a garin Baga dake gabacin Jihar Borno a arewa maso gabacin kasar.
-
ASUU Ta Ce Har Yanzu Ba Ta Janye Yakin Aiki Ba
Jan 10, 2019 08:50Kungiyar Malaman jami'o'i a Najriya ta bayyana cewa ba ta ga wani abu a kasa ba, da zai sanya ta koma bakin aiki ba a tattaunawa da suke yi da gwamnatin tarayyar kasar.
-
SHARHI : Bayyanin Hukumar INEC Kan Zaben Najeriya na 2019
Jan 10, 2019 01:43A Najeriya a yayin da babban zaben na 2019 ke karatowa, hukumar zaben kasar mai zaman kanta cewa da INEC, ta sanar da cewa sama da 'yan kasar miliyan 84 ne suka ciri katin zabe a zaben kasar na watan gobe dake tafe.