-
Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Kira Ga Shugaban Kasar Sudan Da Ya Sauka Daga Mukaminsa
Dec 31, 2018 15:35Rahotanni da suke fitowa daga birnin Khartum sun ce masu Zanga-zangar sun tasamma fadar shugaban kasar suna masu yin kira a gare shi da ya yi murabus
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Alkawarin Gyara A Cikin Lamuran Tattalin Arzikin Kasar
Dec 31, 2018 08:27Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya yi alkawarin fitar da kasar daga matsalolin tattalin arzikin da ta fada ciki duk tare da cewa akwai yan tawaye a kasar
-
An Kubutarda Bakin Haure 45 Daga Halaka A Bakin Teku A Kasar Tunisia
Dec 31, 2018 08:26Jami'an tsaro na bakin ruwa a kasar Tunisia sun bada labarin kubutar da bakin haure 45 daga halaka a bakin ruwan kasar a jiya Lahadi
-
Sojoji Sun Hana Yan Kunan Bakin Wake Ukku Kai Hare-Hare A Yankin Dikwa Na Jihar Borno
Dec 31, 2018 08:19Sojojin Najeriya sun sami nasarar hana yan kunan bakin wake ukku mata kaiwa ga burinsu na halaka mutane a kauyen Kubtara a karamar hukumar Dikwa a jihar Borno na tarayyar Najeriya.
-
Sudan : El-Bashir Ya Bukaci 'Yan Sanda Su Daina Murkushe Masu Bore
Dec 31, 2018 02:21Shugaba Umar Hassan El Bashir na Sudan, ya bukaci 'yan sanda kasar dasu daina amfani da karfi fiye da kima kan masu zanga zanga tsadar rayuwa a kasar.
-
An Fara Kidayar Kuri'un Zabe A D.R Congo
Dec 31, 2018 00:13A Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, an fara kidayar kuri'un zaben shugaban kasa gami dana 'yan majalisar dokoki da kuma na wakilan kananen hukumomi da aka kada kuri'arsa a jiya Lahadi.
-
An Kama Wani Dan Kasar Swizland Dangane Da Kissan Wasu Turawa A Kasar Morocco
Dec 30, 2018 15:51Jami'an tsaro a kasar Morocco sun kama wani dan kasar Swizlanda dangane da kisan wasu turawa mata biyu yan yawon shakatawa a kasar a makon da ya gabata.
-
Shagari: Buhari Ya Bukaci A Sauke Tuta Kasa Kadan Don Rasuwar Shagari
Dec 30, 2018 15:50Shugaba Muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya ya bukaci a sauke tutar kasar kasa-kasa don girmama tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari wanda ya rasu a ranar Jumma'an da ta gabata.
-
Sojin Nijar Sun Hallaka Mayakan Jihadi Da Dama A Iyaka Da Mali
Dec 30, 2018 07:07Rundinar sojin Nijar hadin gwiwa da rundinar Faransa ta Barkhane sun hallaka gomman mayakan dake ikirari da sunan jihadi a iyakar kasar ta Nijar da Mali.
-
Iritrea ta Rufe Wata Mashiga Da Ke Kan Iyakar Kasar Da Habasha
Dec 30, 2018 03:31Gwamnatin kasar Iritrea ta rufe daya daga cikin manyan hanyoyin da suke kan iyakar kasar da kuma kasar Habasha, bayan bude mashigar watanni uku da suka gabata.