-
New York Times: Sojojin Haya Dubu 14 Ne Daga Sudan Suke Yaki A Yemen
Dec 30, 2018 03:30Jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wani rahoton da ke cewa, sojojin gwamnatin Sudan su dubu 14 ne suke yaki a kasar Yemen a matsayin sojin hayar Saudiyya.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Congo
Dec 30, 2018 03:30Da safiyar yau ne aka bude rumfunan zabe a jamhuriyar dimukradiyyar Congo, domin gudanar da zaben shugaban kasa a kasar.
-
DRC : 'Yan Adawa Sunyi Fatali Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya Kan Zabe
Dec 29, 2018 15:47Jiga jigan 'yan takara jam'iyyun adawa na zaben shugaban kasa a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, sunki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a yayin babban zaben kasar dama bayansa.
-
Sojin Najeriya Sun Fatataki 'Yan Boko Haram A Garin Baga
Dec 29, 2018 15:47Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce ta fatataki 'yan Boko Haram a garin Baga dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.
-
An Gudanar Da Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Senegal
Dec 29, 2018 03:45Dubban mutane ne su fito kan titunan birnin Dakar suna masu yin kira da a gudanar da zaben shugaban kasa da babu magudi a ciki
-
Masu Adawa Da Gwamnatin Sudan Sun Sha Alwashin Ci Gaba Da Zanga-zanga
Dec 29, 2018 03:22Shugaban jam'iyyar adawa ta Popular Congress, Umar al-Daqir ya kira yi dukkanin 'yan adawa da su hada kai domin kifar da gwamnatin Umar Hassan al-Bashir
-
MDD Ta Yi Kira Da A Gudanar Da Zabe Mai Tsafta A Kasar Congo
Dec 29, 2018 03:19Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutrress ne ya fitar da bayani da a ciki yake yin kira da a gudanar da zabe ba tare da tashin hankali ba a kasar ta Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
-
'Yan Ta'adda Sun Kashe Jami'an 'Yan Sanda 10 A Burkina Faso
Dec 28, 2018 14:18'Yan ta'adda masu da'awar jihadi sun kashe jami'an 'yan sanda 10 a kasar Burkina Faso.
-
Gwamnatin Sudan Ta Mayar Da Martani Akan Adadin Wadanda Aka Kashe A Zanga-zanga
Dec 28, 2018 09:29Ministan watsa labaru na kasar Sudan ya yi watsi da rahoton kungiyar Amnesty International akan adadin wadanda jami'an tsaro su ka kashe a yayin Zanga-zanga
-
Kasar Congo Ta Kori Jakadan Tarayyar Turai
Dec 28, 2018 09:28Jamhuriyar Demokraiyyar Congo ta kori jakadan Tarayyar Turai daga cikin kasar saboda abin da ta kira salon siyasar tarayyar akan kasar