-
Najeriya : Sojoji Sun Kama 'Yar Kunan Bakin Wake
Nov 13, 2018 15:30Sojoji na runduna ta 251 a birnin Maiduri sun kama wata mata diyar shekara 19 a lokacinda take kokarin kai harin kunan bakin wake a bir Maidugu na jihar Borno a tarayyar Nageriya.
-
Yan Sanda 334,000 Suke Kokarin Tabbatar Da Tsaro A Najeriya
Nov 13, 2018 15:30Spetan yan sanda a tarayyar Najeriya Ibrahim Idris ya bayyana cewa yansanda kimani 334,000 ne suke aikin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a kasar
-
Hukumar Kwastom A Najiriya Ta Kama Makamai Da Magunguna Da Aka Yi Fasa Korinsu Zuwa Cikin Kasa
Nov 13, 2018 15:29Hukumar Kwastom reshen ayyukan cikin kasa a Abuja na tarayyar Najeriya ta bada sanarwan kama albarusai 4,375 da kuma kayakin yaki da bindigogi masu sarrafa kansu biyu har'ila yau da kayakin soje na shigan burtu 200 a wurare daban-daban a kasar.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Yi Watsi Da Batun Kulla Alaka Da HK. Isra'ila
Nov 13, 2018 07:52Firayi ministan kasar Tunusiya, Youssef Chahed, yayi watsi da batun kyautata alaka tsakanin kasar Tunusiya da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Wani Harin Ta'addanci Yayi Sanadiyyar Mutuwa Da Raunana Mutane A Mali
Nov 13, 2018 07:51Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar alal akalla mutane 3 sun mutu kana wasu 4 kuma na daban sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kai arewacin kasar Mali.
-
An Dage Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Chadi
Nov 13, 2018 02:49A Chadi, an dage zaben 'yan majalisar dokokin kasar da ya kamata a gudanar dashi a cikin wannan wata na Nuwamba da muke ciki.
-
Italiya : Ana Taro Kan Rikicin Libiya
Nov 13, 2018 02:48An bude wani taron muhawara na tattauna batun rikicin kasar Libiya a birnin Palerme na kasar Italiya.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Kare Kansa Dangane Da Gudanar Da Garambawul A Majalisar Ministocin Kasar
Nov 12, 2018 15:28Fira ministan Tunusiya ya bayyana cewa: Kasarsa tana fuskantar matsalar siyasa ce da ta shafi kasa, ba matsalar gwamnati ba.
-
Masar Ta Ce Ta Kame Wasu Gungun Mutane Da Suke Shirin Kashe Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Nov 12, 2018 15:27Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kame wani gungun mutane 20 da suke shirya makarkashiyar aiwatar da kisan gilla kan yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bin Salman.
-
EFCC Ta Fara Shirin Dawo Da Tsohuwar Ministan Man Fetur Na Najeriya Gida
Nov 12, 2018 08:19Hukumar EFCC a tarayyar najeriya ta fara shirin dawo da tsohuwar ministan man fetur na kasar Deziani Alison Madueke daga kasar Britaniya don fuskantar sharia kan cin hanci da rashwa da kuma sace kudade gwamnati.