-
Kasar Sudan Ta Yi Kakkausar Suka Kan Siyasar Shugaban Kasar Amurka Donald Trump
Nov 04, 2018 03:27Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta yi Allah wadai da aniyar shugaban kasar Amurka Donald Trump na shirin sake kara wa'adin takunkumin da Amurka ta kakaba kan kasar ta Sudan.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Saki Wani Babban Na Hannun Damar Riek Machar
Nov 04, 2018 03:27Gwamnatin Sudan ta Kudu ta saki wani babban na hannun damar tsohon madugun 'yan tawayen kasar daga gidan kurkuku a karkashin yarjejeniyar sulhu da aka cimma a kasar.
-
Bazum: Sojojin Nijar Na Kaddamar da Farmaki Kan Sansanonin 'Yan Ta'adda
Nov 03, 2018 15:43Ministan harkokin cikin gida na jamhuriyar Nijar Bazum Muhammad ya bayyana cewa, sojojin kasar suna kaddamar da farmaki a kan sansanonin 'yan ta'adda a yankunan da ke kan iyakoki a kudu maso yammacin kasar.
-
Azhar Ta Taya Kiristocin Masar Alhini Kan Harin Ta'addancin Da Daesh Ta Kai Kansu
Nov 03, 2018 15:42Babban malamin cibiyar Azhar Sheikh Ahmad Tayyib ya aike da sakon taya alhini ga jagoran kiristocin kasar Masar, dangane da harin ta'addancin da mayakan kungiyar Daesh suka kai kansu.
-
Kotun Tunisia Ta Yanke Hukuncin Haramta Wa Tawagar Isra'ila Halartar Wani Taro A Kasar
Nov 03, 2018 15:42Kotun birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunisia ta yanke hukuncin haramta wa wata tawagar Isra'ila shiga kasar, domin halartar wani taro kan addinai da za a gudanar a kasar.
-
Kasar Somaliya Na Fuskantar Barazanar Cutar Kwalara
Nov 03, 2018 08:57Hukumar lafiya ta duniya ta ce yankuna da dama na kasar Somaliya suna fuskantar barazanar yaduwar cutar kwalara
-
Tattalin Arzikin Nijar Zai Habaka A Shekara 2019
Nov 03, 2018 02:58Wani rahoto da asusun bayar da lamani ta duniya (IMF) ta fitar ya nuna cewa tattalin arzikin kasar Nijar zai karu da kashi 1,3% a shekara 2019 mai zuwa.
-
MDD Ta Nemi Gurfanar Da Omar al-Bashir A Kotun ICC
Nov 03, 2018 02:58Kwamitin kare hakkin bil’adam na Majalisar Dinkin Duniya ya nemi a gurfanar da jami’an tsaron gwamnatin kasar Sudan da ke da hannu a rikicin kasar na tsakanin shekara 2014 zuwa 2016.
-
Masar: An Kashe Kiristoci 7 A Wani Harin Ta'addanci
Nov 02, 2018 15:36Rahotanni da suke fitowa daga Masar sun ce wasu 'yan bindiga ne su ka kai hari akan motar safa da take dauke da kirisitoci kibdawa.
-
'Yan Gudun Hijira 6 Sun Mutu A Kasar Chadi
Nov 02, 2018 15:34Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato wata kungiyar farar hula na cewa; "Yan gudun hijirar sun mutu ne a yayin kokawar rabon abinci