-
Najeriya : An Bude Filin Jirgin Saman Abuja
Apr 19, 2017 05:21Rahotanni daga Najeriya na cewa jiragen sama sun soma sauka da tashi a filin jirgin saman kasa da kasa na N'namdi Azikiwe dake Abuja, bayan kwashe makwanni shida a rufe sakamakon aikin gyaran hanyoyin saukar jiragen.
-
Amurka Ta Yi Lugudan Makami Mai Linzami A Syria
Apr 07, 2017 04:02Amurka ta sanar da kai wasu jerin hare-hare kan sansanin sojin saman Shayrat na Syria a cikin daren jiya Alhamis.
-
Wani Abu Ya Fashe Ya Kuma Kashe Mutane 10 A Birnin Saint Pertersburg Na Kasar Rasha
Apr 03, 2017 13:52Majiyar jami'an tsaro a birnin Saint Pertersburg na kasar Rasha ta bayyana cewa mutane 10 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar fashewar wani abu a wata tashar Metro a cikin birnin birnin.
-
Ruhani Ya Gana Da Putin Na Rasha A Moscow
Mar 28, 2017 16:21A ci gaba da ziyarar aikin da yake a birnin Moscow, shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putine inda suka tattauna kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen biyu.
-
Zarge-Zargen Amurka A Kan Iran, Wani Kokari Na Rufe Danyin Aikinta A Gabas Ta Tsakiya
Mar 14, 2017 05:57A ci gaba da zarge-zargen da Amurka take yi wa Iran, babban kwamandan helkwatar sojojin Amurka Janar Joseph Votel ya bayyana Iran a matsayin babbar barazana ga tsaro da zaman lafiya yankin Gabas ta tsakiya, yana mai cewa a halin yanzu Amurkan tana fuskantar ayyukan da ya kira na ashararancin Iran da kawayenta a yankin Gabas ta tsakiyan ne.
-
Sanarwar Fira Ministan Somaliya Kan Mutuwar Mutane 110 A Cikin Sa'o'i 48 A Kasar
Mar 07, 2017 05:39Fira Ministan Kasar Somaliya ya yi kira kan hanzarta gabatar da tallafin gaggawa domin shawo kan matsalar masifar yunwa da na cututtuka da suka kunno kai a yankin Bay da ke kudu maso yammacin kasar.
-
Iran: Tattaunawar Syria tana dauke da cusa fata.
Mar 06, 2017 12:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce; Gwarwgadon yadda gwamnati da yan hamayya su ke tattaunawa ake kara samun kyakkyawan fata.
-
Jawabin Shugaban Amurka Trump A Gaban 'Yan Majalisun Tarayyar Kasar
Mar 02, 2017 05:35A jawabinsa na farko a gaban 'yan majalisun tarayyar Amurka, shugaban Amurka Donald Trump ya sake jaddada irin rauni da tsaka mai wuyar da Amurkan take ciki, yana mai shan alwashin sake dawo wa Amurkan da 'mutumci da kuma daukakar' da take da ita.
-
Hakikanin Siyasar Amurka A Mahangar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Khamenei
Feb 08, 2017 05:49A ganawar da yayi da kwamandoji da manyan jami'an rundunar sojin sama ta Iran da na sansanin kare sararin samaniyyar kasar Iran a jiya Talata, Jagoran juyin juha halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayar da martani ga kalaman baya-bayan nan da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi kan Iran yana mai bayyanar da hakikanin siyasar yaudara ta Amurkan.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Hana Musulmi Shiga Kasar Amurka Karfafa Masu Tsaurin Ra'ayi Ne
Jan 29, 2017 12:26Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mai da martani kan matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na rattaba hannu kan dokar hana al'ummar Musulmi shiga cikin kasar ta Amurka.