-
Sharhi: Donald Trump Sabon Shugaban Kasar Amurka Na 45
Jan 23, 2017 07:56A ranar Juma’a da ta gabata ce dai aka rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban kasar Amurka, kuma shugaba karo na 45 a kasar, wanda zai yi wa’adi na shekaru 4.
-
Magoya Bayan Harkar Musulunci Sun Yi Zanga-Zangar Neman A Saki Sheikh Zakzaky A Abuja
Jan 17, 2017 19:25Magoya bayan harkar musluncia Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birnin Abuja domin neman a saki sheikh Ibrahim Zakzaky.
-
Ana Gudanar Da Janazar Ayatollah Rafsanjani A Tehran
Jan 10, 2017 12:25Bayan kammala gudanar da sallar mamaci a kan gawar tsohon shugaban kasar Iran Ayatollah Hashimi Rafsanjania dazu a masallacin jami'ar Tehran, ana ci gaba da gudanar da jana'izarsa zuwa hubbaren marigayi Imam Khomenei da ke wajen birnin Tehhran.
-
Jagoran Juyin Islama: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Kan Batun Yaki Da Ta'addanci
Nov 22, 2016 18:19Jagora juyin juya halin musulunci a Iran yatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, nauyi da ya rataya a kan Iran da ma sauran kasashe masu 'yancin siyasa, da su bayar da dukkanin gudunmawa domin ganin an samu zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.
-
Jagora:Babu Wani Mai Hankali Da Zai Yi Watsi Da Harkokin Tsaron Kasarsa
Sep 18, 2016 18:19Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Ali Khaminaee ya jaddada bukatar kare kasar Iran daga duk wata barazana daga makiya.
-
Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana (1437-2016)
Sep 05, 2016 09:27Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
-
Ayatullahi Kermani :Mumunar Siyasar Saudiya ya yi babbar illa ga Musulmin Duniya
Aug 05, 2016 18:22Wanda ya Jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya ce rashin iya siyasa na magabatan Saudiya musaman ma kan aiyukan Hajji yayi sanadiyar illa ga Al'ummar musulmin Duniya.
-
Majalisar Dattijan Najeriya Za Ta Matsa Lamba Domin Aiwatar Da Kasafin Kundin 2016
Aug 05, 2016 06:54Majalisar dattijan Najeriya ta sha alwashin matsa lamba domin ganin an aiwatar da kasafin kudin shekara ta 2016 da muke ciki.
-
Sauti : Martanin Abubakar Shekau Kan Nadin Al'Barnawi
Aug 04, 2016 15:28Shekau dai ya musunta tsige shi ne a cikin wani sakon sauti na mintina goma a harshen hausa da larabci, inda ya zargi Abou Moussab al-Barnawi da almajiransa da shirya masa makarkashiya.
-
An Gudanar Da Zaman Tattaunawa Tsakanin Malaman Sunna Da Shi'a
Aug 03, 2016 18:04An guadanar da zaman tattaunawa a tsakanin malaman Shi'a da na sunna a kasar Pakistan, da nufin kara kusanto da fahimtar juna da kuma karfafa hadin kai a tsakanin al'ummar musulmi.