-
Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka
Jul 30, 2016 04:51Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya kammala ziyarar aiki da ya gudanar a yammacin nahiyar Afirka, wadda ya fara tun daga daren Lahadin da ta gabata, inda ya fara isa birnin Abuja na tarayyar Najeriya a matsayin zangon farko na ziyarar tasa.
-
Harkar Muslunci A Najeriya Ta Bukaci A Saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Jul 28, 2016 07:34Harkar muslunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da tuhumarsa da wani laifi ba.
-
Syria : Harin (IS) A Qamichli Ya Kashe Mutane Akallah 44
Jul 27, 2016 14:32Rahotanni daga Syria na cewa mutane a kalla 44 ne suka rasa rayukan su kana wasu 140 suka raunana a wani harin bom da aka kai da wata babbar mota a birnin Qamishli na galibi Kurdawa.
-
Harkar Muslunci A Najeriya Ta Bukaci A Saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Jul 26, 2016 06:46Harkar muslunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da tuhumarsa da wani laifi ba.
-
Buhari Ya Jinjina Wa Iran Ta Fuskar Ci Gaban Tattalin Arziki Da Ilimin Kimiyya
Jul 25, 2016 20:39Shugaban tarayyar Najeriya Muhamamd Buhari ya jinjina wa Jamhuriyar muslunci ta Iran dangane da ci gaban da ya ce ta samu a bangarori daban-daban, musamamn ta fuskar bunkasa tattalin arziki da kimiyya da kuma fasahar nukiliya.
-
Hudubar sallar Juma'a A Yau A Tehran
Jul 22, 2016 16:51Wanda ya jagorancin sallar Juma'a a Juma'a a yau a Tehran ya yi kakkausar suka dangane da zaluncin da al'ummar Bahrain suke fuskanta daga masarautar mulkin kama karya ta kasar.
-
An Dawo Da Dokar Ta Baci A Mali
Jul 21, 2016 09:29Hukumomi a kasar Mali sun dawo da dakor ta bacin data kawo karshe a makon jiya, biyo bayan harin da aka kai a wani barikin sojin Nampala da ke tsakiyar kasar inda dakarun sojan kasar 17 suka rasa rayukansu.
-
An kafa Dokar Ta-baci A Turkiyya
Jul 21, 2016 05:51Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan Ya kafa dokar ta-baci, ta tsawan watanni uku bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a kasar.
-
Fiye Da Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu A Harin Birnin Nice Na Kasar Faransa
Jul 15, 2016 05:33Sakamakon harin da wani mutum dan asalin kasar Tunisia ya kai a kan mutane masu shagulgulan ranar 'yancin kasar Faransa a birnin Nice a cikin daren jiya akalla mutane 80 sun rasa rayukansu.
-
Nijar : Idin karama Sallah A Agadas
Jul 08, 2016 03:33A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.