-
Bikin Karama Sallah Azumi A Maradi
Jul 08, 2016 03:25A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.
-
Bikin karama Sallah Azumi A Zinder
Jul 08, 2016 03:13A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.
-
Barazanar Yaduwar Cututtuka Masu Hatsari A Sansanonin 'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram
Jun 22, 2016 04:15Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya na nuni da irin mummunan halin da 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya tarwasa daga gidaje da muhallinsu suke ciki a sansanonin 'yan gudun hijirar da gwamnati ta tanadar musu lamarin da ya sanya wasu daga cikinsu matan da suke wajen yin karuwanci don samun kudaden da za su biya bukatunsu.
-
Majalisar Nijeriya Ta Fara Bincike Kan Zargin Lalata Da Ake Wa Wasu 'Yan Majalisar
Jun 17, 2016 10:23Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar Majalisar wakilan kasar ta fara gudanar da bincike kan zargin da Amurka ta yi wa wasu 'yan majalisar na yunkurin yin fyade da kuma neman karuwai a yayin wata ziyara da suka kai Amurkan.
-
Doka Hukunta Malaman Jami'a Dake Lalata Da Dalibai Mata A Najeriya
Jun 04, 2016 06:51A Najeriya za'ayi doka hukunta malaman jami'a dake lalata da dalibai mata kafin subarsu suci jarrabawa
-
Makon Tunawa Da Rasuwar Imam Khomaini A Abuja
Jun 02, 2016 19:23An Gudanar da taron juyayin zagayowar shekaru 27 da rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a) A Abuja
-
Taron Koli Kan Harkar Tsaro A Najeriya
May 27, 2016 19:15A Najeriya, A ranar 26 ga watan Mayu nan ce aka kammala taron koli na kasar kan harkar tsaro na shekara 2016.
-
An Tabbatar Da Bullar Murar Tsuntsaye A Kamaru
May 27, 2016 16:04Hukumomin kasar ne suka tabbatar da bullar cutar mura tsuntsaye, bayan wani bincike da kwararu suka aiwatar a wata gona kiwan kaji dake kasar.
-
Lauyoyin Sheikh Zakzaky Sun Kai Karar Gwamnati A Kotu
May 27, 2016 15:53Tawagar lauyoyi masu kare Sheikh Ibrahim Zakzaky karkashin jagorancin San Femi Falana, sun shigar da kara da ke neman a saki malamin wanda ake tsare da shi ba tare da gurfanar da shi a gaban kuliya ba tsawon watanni fiye da 5, inda suka ce hakan ya saba wa dukkanin dokoki.
-
Nijer : Za'a Rage Kudin Kayan Abinci A Watan Azumi
May 27, 2016 15:11An cimma matsaya tsakanin ministan kasuwanci da wakillan 'yan kasuwar kasar Nijar akan sa sauto farashin kayan masarufi a lokacin azimin ramadan domin baiwa talakawa gudanar da azimin acikin sauki