-
An Kawo Karshen Gasar Karatun Alkur'ani Karo Na 33 A Nan Tehran
May 17, 2016 18:00A yammacin yau ne aka kawo karshen gasar karatun Alkur'ani mai girma karo na 33 da aka gudanar da shi a nan Iran inda aka rarraba kyaututtuka ga makaranta da mahaddata Alkur'ani mai girma da suka nuna bajinta a bangarorin da suka yi gasar.
-
Kotu Ta Hana Kungiyoyin Kwadago Shiga Yajin Aiki A Nijeriya
May 17, 2016 18:00Kotun masana’antu a Nijeriya ta hana kungiyoyin kwadago ta kasar (NLC) da kuma ta 'yan kasuwa da masana'antu (TUC) fara yajin aikin da suka yi barazanar farawa a gobe Laraba.
-
Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Amince Da Hukuncin Kisa Akan Masu Garkuwa Da Mutane
May 05, 2016 05:31Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da hukuncin kisa akan masu aikata laifin garkuwa da mutane a kasar, inda wasu rahotannin ma suka ce ita ma majalisar wakilan kasar na gaf da amincewa da wanann kudurin sakamakon yawaitar wannan danyen aiki a kasar.
-
Kasashen Nigeria Da Faransa sun Karfafa Yerjejeniyar Tsaro A Tsakaninsu
Apr 28, 2016 18:16Gwamnatocin Nigeria da Faransa sun kara karfafa dankon zumunci a tsakaninsu a yau Alhamis.
-
Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria
Apr 25, 2016 12:46Babban daraktan kungiyar Amnesty Int. a reashenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim ya zanta da Sashen Hausa na Pars Today Tehran, kan kisan gillar da aka yi wa mabiya mazhabar shi'a a Zaria.
-
Shugaba Jacob Zuma Ya Ziyarci Ayatollah Khamenei A Tehran
Apr 24, 2016 19:21Shugaba Jacob Zuma ya ziyarci jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei a gidansa da ke Tehran.
-
Mu'assasar Rasulul A'azam Ta Gabatar Da Takarda A Kwamitin Binciken Rikicin Zaria
Apr 24, 2016 12:33A yau Alhamis ne Cibiyar Rasulul A'azam (RAAF) da ke birnin Kano ta gabatar da takarda a gaban kwamitin da gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa don binciko musabbabin rikicin da ya faru a Zaria, tsakanin sojoji da 'yan kungiyar Harkar Musulunci.
-
Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran
Apr 24, 2016 09:38A safiyar yau ne shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan da takwararsa na Iran Dakta Hasan Ruhani ya tarbe shi a fadar shugaban kasa da ke arewacin birnin Tehran.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Zargi Sojojin Nijeriya Da Tafka Ta'asa A Rikicin Zaria
Apr 22, 2016 12:21Kungiyar kare hakkokin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi rundunar sojin Najeriya da yin rufa-rufa game da kisan kiyashin da suka yi wa 'yan kungiyar Harkar Musulmi ta mabiya tafarkin Shi'a a kasar a shekarar da ta gabata.
-
'Yan Majalisar Brazil Sun Amince A Ci Gaba Da Shirin Tsige Shugaba Rousseff
Apr 18, 2016 04:26Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewar 'yan majalisar dokokin kasar sun amince da ci gaba da shirin tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rousseff a daidai lokacin da magoya baya da kuma masu adawa da shugabar suke ci gaba da zanga-zangogi a kan titunan kasar.