-
Sojojin Nijeriya Sun Sami Gagarumar Nasara A Kan 'Yan Boko Haram
Apr 18, 2016 04:01A ci gaba da kokarin da sojojin Nijeriya suke yi na kawo karshen kungiyar nan ta Boko Haram, sojojin sun sanar da wata gagarumar nasarar da suka samu a kan 'yan kungiyar biyo bayan wani hari da suka kai daya daga cikin maboyan 'yan kungiyar.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Gudanar Bikin Ranar Sojoji
Apr 17, 2016 17:50Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa; Karfin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a fuskar karfin soji baya barazana ga kasashen makobta da na musulmi.
-
Mogherini: Gwajin Makamai Masu Linzamin Iran, Bai Saba Wa Yarjejeniyar Nukiliya Ba
Apr 16, 2016 17:43Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi a kwanakin baya bai saba wa yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyanta na zaman lafiya ba.
-
Rouhani Yayin Ganawa Da Shugaban Senegal: Makiya Suna Kokarin Raba Kan Al'ummar Musulmi Ne
Apr 16, 2016 17:29Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana kokari rarraba kan al'ummar musulmi da kuma kirkiro kungiyoyi na 'yan ta'adda a matsayin wasu makirce-makirce guda biyu da makiya suke kulla wa al'ummar musulmi.
-
Tawagar Iran Ta Kaurace Wa Zaman OIC A Istanbul
Apr 15, 2016 15:39Tawagar Iran ta kaurace wa zaman rufe taron kungiyar kasashen musulmi (OIC) a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
-
Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria
Apr 13, 2016 14:39Babban daraktan kungiyar Amnesty Int. a reashenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim ya zanta da Sashen Hausa na Pars Today Tehran, kan kisan gillar da aka yi wa mabiya mazhabar shi'a a Zaria.
-
Yau Ce Ranar Lafiya Ta Duniya Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Kebe
Apr 07, 2016 15:27Yau ce ranar lafiya ta duniya da majlaisar dinij duniya ta kebe da ake gudanar da taruka na kiwon lafiya a kasashen duniya.
-
Najeriya: Matasa Sun Bukaci Shugaba Buhari Da Ya Cika Alkawali
Apr 07, 2016 15:20Daruruwan matasa daga sassa na Najeriya sun gudanar da gangami da jerin gwani a Abuja, suna kira shugaba Buhari da ya ci alkawullansa, domin sun zabe shi ne saboda amincewar da suka yi da shi.
-
'Yan Tawaye A Tripoli Libya Sun Amince Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa
Apr 07, 2016 15:11'Yan tawayen Libya masu iko da Tripoli sun amince da gwamnatin hadin kan kasa.
-
Za A Rage Shigo Da Abinci Domin Inganta Noma A Najeriya
Apr 07, 2016 15:04Shugabab Buhari na Najeriya ya sheda cewa za a rage shigo da abinci domin inda ayyukan noman a bincin a cikin gida.