-
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Za Ta Taimaka Ma Yara Kurame
Apr 07, 2016 14:49Ma'aikatar kiwon lafiya ta tarayyar Najeriya ta yi alkawalin taimaka ma kanan yara masu fama da matsalar kurunta.
-
Sharhin Jaridun Mako A Najeriya
Apr 07, 2016 05:27Sharhin jaridun Najeriya da suka fito a cikin wannan mako da muke ciki.
-
Takaitacen Tarihin Shugaba Mahamadu Isufu Na Nijar
Apr 03, 2016 15:51A Ranar 2 ga watan Afrilun nan ne aka rantsar da Alh. Mahamadou Issoufou a wani wa’adin shugabancin kasar Nijar na biyu bayan ya lashe zaben kasar zagaye na biyu da ‘yan adawa suka kauracema a ranar 20 ga watan Maris.
-
An Samu Bashin Naira Biliyan 1.6 Domin Biyan Albashin Kananan Hukumomin Abuja
Apr 01, 2016 13:10Ministan babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ya bayar da bashin Naira biliyan 1.6 domin biyan albashin ma'aikatan kananan hukumomin Abuja.
-
Masar Ta Doke Najeriya A Neman Shiga Gasar AFCON
Apr 01, 2016 07:41A ci gaba da wasannin neman shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka, kungiyar kwallon kafa ta Masar ta doke Nigeria da ci daya mai ban haushi.
-
Ziyarar Shugaban Vietnam Trương Tấn Sang A Tehran
Mar 31, 2016 10:09Shugaban kasar vietnam Trương Tấn Sang ya gudanar da wata ziyara ta kwanaki biyu a Tehran.
-
Najeriya: Matsalar Karancin Mai Na Ta Kara Kamari
Mar 31, 2016 09:54Matsalar karancin mai na ta kara kamari a tarayyar najeriya, sakamakon rashin wadataccen man a kasar.
-
Najeriya : Za'a kawo karshen Karancin mai A Watan Afrilu Inji Kachikwu
Mar 30, 2016 05:22Ministan ma'aikatar mai ta Najeriya Dr Emmaneul Ibe Kachikwu, ya bayyana cewa a cikin watan Afrilu za'a kawo karshen karancin man da ake fama da shi a kasar.
-
Fatan Wasu 'Yan Nijar Ga Sabuwar Majalisa
Mar 25, 2016 18:06Wasu daga cikin mutanen Nijar na yi kira ga sabuwar majalisar da aka zaba akasar da ta yi aikin da ya kawo ta.
-
Ma'aikata A Jahar Kaduna Sun Ce Suna Tare Da NLC
Mar 25, 2016 18:02Ma'aikata a jahar Kaduna sun ce suna tare da kungiyar kwadago ta kasa daram, babu wanda zai iya raba su da ita, kamar yadda za a ji a cikin wannan rahoto.