-
Nijar : Mutane Biyar Sun Mutu Sanadin Fashewar Wasu Abubuwa Masu karfin gaske A Agades
Mar 24, 2016 19:23hukumomi a jihar Agades dake arewacin jamhuriya Nijar sun tabbatar da mutuwar mutane biyar da kuma wasu 11 da suka raunana sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfin gaske a unguwar Pays Bas a cikin daren Laraba data gabata.
-
Najeriya: Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kasafin Kudin 2016
Mar 23, 2016 19:14Majalisar dattijan Najeriya ta amince da kasafin kudin da shugaba Buhari ya gabatar mata na shekara ta 2016.
-
Harkar Musulunci Ta Kai Gwamnatin Najeriya kara gaban kotun ICC
Mar 22, 2016 14:36Kwanaki 100 bayan kisan kare dangi da sojoji suka yi a Zariya, Harka Islamiyya ta shigar da gwamnati Tarayya da sojoji kara kotun duniya ICC/CPI da ke birnin Hague bisa kisan sama da mutane 1,000 da sojoji suka yi a Zariya.
-
Rikici Ya Daibaibaye Jam'iyyar Adawa Ta PDP A Najeriya
Mar 03, 2016 12:40Rikici ya dabaibaye jam'iyyar PDP mai adawa atayarra Najeriya, ta yadda wasu daga cikin 'ya'yan jam'iyyar sun fara ficewa.
-
'Yan Aadawa Za Su Mara Wa Hama Amadu Baya A Zagaye Na Biyu
Mar 03, 2016 10:59jami'iyyun adawar siyasa a jamhuriyar Nijar za su hadu mara wa Hama Amadu baya a zaben shugaban kasa zagaye na biyu.
-
Najeriya Mutane Na Jiran Samun Saukin Rayuwa A Kasar
Mar 03, 2016 07:40A Najeriya mutane suna ci gaba da jiran ganin an samu warwarewar matsalolin da suke fama da su.
-
Taron Mata Na Kasa Da Kasa A Kamaru
Mar 03, 2016 06:37An gudanar da wani taro na kasa da kasa kan sha'anin mata da kuma irin matsalolin da suke fuskanta, a kasar Kamaru.
-
Jawabin Shugaba Isufu Bayan Zabe Zagaye Na Farko 2016
Mar 03, 2016 05:58Shugaba Muhamamdu Isufu na Jamhuriyar Nijar ya yi jawabi dangane da zaben da aka gudanar a zagaye na farko.
-
Sakamakon Zaben Nijar Zagayen Farko 2016
Mar 03, 2016 05:24Hukumar zabe ta CENI a jamhuriyar Nijar ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko.
-
Ko Kun San Na (348) 12 Ga Watan Esfan Ahekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 28, 2016 07:57Yau Laraba 12-Esfand-1394 Hijira Shamsia=22-Jamada-Ula-1437 Hijira Kamria=02=Maris-2016 Miladia.