-
Jahangiri:Duk Da Makircin Amurka, Iran Na Sayar Da Man Fetir
Jan 21, 2019 19:22Mataimakin Shugaban Jamhoriyar musulinci ta Iran ya ce: Duk da makircin da kasar Amurka ke kulawa na hana sayan man fetir din kasar da kuma hana shigo da kudi cikin kasar, Tehran na sayar da Man fetir din da take bukata.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Da Takunkuman Da Amurka Ta Dorawa Iran
Jan 21, 2019 11:57Shugaban ofishin jakadancin MDD a birnin Tehran ya bayyana damuwar MDD da takunkuman da Amurka ta dorawa JMI.
-
Kotun Amurka Ta Ce An Kama Marzieh Hashemi Ne Domin Ta Bayar Da Sheda
Jan 19, 2019 12:35Wata kotun kasar Amurka a birnin Washington ta bayyana cewa, an kama 'yar jaridar nan mai aiki da tashar Presstv ta kasar Iran ne saboda ta bayar da wata sheda kan wani batu.
-
MDD Ta Bukaci Kasashen Duniya Su Yi Aiki tare Da Iran Don Yaki Da Safarar Miyagun Kwayoyi.
Jan 18, 2019 06:42MDD ta bayyana bukatar kasashen duniya su hada kai da Iran don yaki da safarar mayagun kwayoyi a duniya.
-
Iran : Zarif, Ya Bukaci Amurka Ta Gaggauta Sakin 'Yar Jadidar PRESSTV
Jan 17, 2019 04:38Ministan harkokin wajen Jamhuriya Muslinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya bukaci Amurka data gaggauta sakin 'yar jaridar nan ma'aikaciyar tashar talabijin ta kasa da kasa mallakin Iran, PRESSTV, cewa da Mardiyat Hashimi da hukumar leken asiri ta kasar FBI ke tsare da.
-
Iran Ta Bukaci Jami'an Hukumar FBI Ta Amurka Da Su Saki Marzieh Hashemi
Jan 16, 2019 19:06Hukumar radio ta talabijin ta kasar Iran ta kirayi hukumar tsaro ta FBI a kasar Amurka da ta saki Marzieh Hashemi da suke tsare da ita ba tare da wani laifi ba.
-
FBI Na Tsare Da Ma'aikaciyyar Tashar PRESSTV, Ta Iran, Marzieh Hashemi
Jan 16, 2019 07:23An tsare Marzieh Hashemi, ‘yar jarida kuma ma’aikaciyar tashar talibijin din Press TV ta kasar Iran, a kasar Amirka ba tare da bayyana laifin da ta yi ba.
-
Rasha Ta ce; Harba Tauraron Dan'adam Da Iran Ta Yi Bai Karya Dokokin Kasa Da Kasa Ba
Jan 16, 2019 07:12Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya ce; Babu wani dalili da zai sa a soki harba tauraron dan'adam da Iran ta yi domin bai sabawa dokokin kasa da kasa ba
-
Zarif Ya Gana Da Shugaban Kasar Iraki
Jan 15, 2019 13:14Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki, inda a yau ya gana da shugaban kasar barham Saleh.
-
Kasar Nicaragua Ta Mika Ta'aziyar Rasuwar Wasu Sojojin Kasar Iran Ga Jagora
Jan 15, 2019 07:21Shugaban kasar Nicaragua ya mika ta'aziyarsa ga jagoran juyin juya halin musulunci da kuma shugaban kasar Iran dangane da rasuwar wasu sojojin kasar a wani hatsarin jirginn sama da ya rutsa da su a jihar Albus daga yammacin birnin tehran.