-
Iran: Za Mu Datse Hannun Masu Wuce Gona Da Iri A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 28, 2018 08:28Mataimakin ministan tsaro na Iran ya ce; Iran tana da karfin da za ta iya dakile duk wani makirci na makiya a kowace kusuruwa ta gabas ta tsakiya
-
Na'ibin Limamin Jumma'a: Munafukai Suna Tsammanin Zasu Murkushe Jariyar JMI Amma Sojijin Iran Suka Murkushesu
Jul 27, 2018 19:18Na'ibin limamin masallacin Jumma'a a nan Tehran Aya. Mohammad Ali Muwahhidi Kermani a cikin khudubarsa ta sallar jumma'a a nan tehran ya ce kungiyar munafukai ta MKO tana tsamman zata kawo karshen JMI a shekara ta 1988 amma hakan bai faru ba.
-
Kasar Iran Zata Bawa Jiragen Man Da Suke Jigilar Danyen Man Fetur Zuwa Kasar India Inshora
Jul 27, 2018 19:18Kamfanin bada insjora ko lamuni a kasar Iran zata bawa jiragen ruwan da suke jigilar man fetur daga kasar Iran Inshora don su ci gaba da jigilar danyen man fetur zuwa kasar India wacce take gaba gaban a cikin masu sayan man fetur na kasar Iran.
-
Dr Ruhani: Hadin Kai Da Tsayin Dakar Al'ummar Iran Sune Manyan Martani Kan Barazanar Amurka
Jul 25, 2018 19:31Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Barazana da zarge-zarge marassa tushe da wasu jami'an Amurka suke yi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba su bukatar maida martani.
-
An Canza Gwamnan Babban Bakin Iran
Jul 25, 2018 11:06Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta canza gwamnan babban bankin kasar.
-
Kotun Kasa Da Kasa Ta Bayyana Ranar Fara Sauraron Karar Da Iran Ta Shigar Kan Amurka
Jul 25, 2018 06:31Jami'i mai kula da harkokin sharia na kasa da kasa a ofishin shugaban kasar Iran ya bayyana cewa kotun kasa da kasa da ke birnin Hague ta sanya ranar 28 ga watan Augusta mai zuwa a matsayin ranar gabatar da korafe korafen Iran kan gwamnatin Amurka a kotun.
-
Babu Wata Kasa Da Take Goyon Bayan Takunkumin Amurka Akan Iran
Jul 24, 2018 12:38Dan Majalisar dattijan Amurka Chris Morphy ne ya ce; A rahoton da gwamnatin Trump ta bayar kawo ya zuwa yanzu babu wata kasa wacce ta goyi bayan Amurka na kakaba wa Iran takunkumi.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Mayarwa Trump Martani Kan Kalamansa Dangane Da Iran
Jul 24, 2018 06:35Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya mayarwa shugaban kasar Amurka donal Trump martani kan kalamansa na wulakanta mutanen kasar Iran a baya bayan nan.
-
An Bude Shirin Kera Makamai Masu Limzami Samfurin Fakur Anan Kasar Iran
Jul 24, 2018 06:34A jiya litinin ne ministan tsaron kasar Iran ya bude shirin kera makamai masu linzami mai suna Fakur a nan kasar don amfani da su a jiragen yakin kasar a duk lokacin da bukatar haka ta taso.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Ce: Kokarin Maida Palasdinu Ta Yahudawa Mafarki Ne
Jul 23, 2018 18:58Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Kokarin maida Palasdinu kasar Yahudawa mafarki ne da ba zai taba tabbata a zahiri ba.