-
Taimakawa Siriya Yana A Matsayin Gwagwarmaya
Feb 26, 2019 06:24Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya ce; taimakawa kasar Syria gwamnati da al’ummarta yana a matsayin gwagwarmaya ne wacce take abin alfahari.
-
Alakar Tehran-Damascus Ta ‘Yan’uwantaka Ce_Ruhani
Feb 26, 2019 06:03Shugaban kasar Iran din ya bayyana haka ne a lokacin da yake karbar bakuncin takwaransa na kasar Syria, Basshar Assad wanda ya kawo ziyara Iran.
-
Jagora : Taimakawa Siriya Da Al’ummarta Yana A Matsayin Gwagwarmaya
Feb 26, 2019 05:58Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya ce; taimakawa kasar Syria gwamnati da al’ummarta yana a matsayin gwagwarmaya ne wacce take abin alfahari.
-
Iran: An Shiga Rana Ta Uku A Atisayin Sa Sojojin Ruwa Suke Gudanarwa
Feb 25, 2019 15:08An shiga rana ta uku a atisayin da rundunar sojin ruwa ta kasar Iran ke gudanarwa a cikin tekun Fasha da tekun Oman har zuwa tekun India.
-
Zarif: Amurka Ba Za ta Iya Cimma Burinta Na Durkusar Da Kasar Iran Ba
Feb 25, 2019 15:02Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa; gwamnatin Amurka ta dauki dukkanin matakan da take ganin cewa za su iya durkusar da kasar Iran, amma dai ba ta iya cimma burinta ba.
-
Iran Ta Harba Makami Mai Linzami Samfurin cruise Daga Jirgin Ruwan Yaki Na Karkashin Ruwa
Feb 25, 2019 05:46A rana ta ukku na atisayen shekara-shekara wanda sojojin ruwa na kasar Iran suke gudanarwa a ruwan teku na yankin, sojojin sun cilla makamai mai linzami samfurin Cruise daga jirgin ruwa na karkashin ruwa tare da nasara.
-
Iran Zata Gina Gidaje Dubu 200 A Kasar Siriya
Feb 25, 2019 05:43Shugaban kungiyar Inginiyoyi a nan Tehran ya ce kasar Iran ta cimma yerjejeniya da gwamnatin kasar Siriya na gida gidaje dubu 200 a kasar ta Siriya
-
Sojojin Iran Da Pakistan Na Hadin Guiwar Yaki Da Hare-haren Ta'addanci
Feb 24, 2019 09:39Sojojin kasar Pakistan sun jaddada azamarsu ta yin aiki tare da kasar Iran domin hana afakuwar wasu hare-haren ta’addanci.
-
Afrika Ta Kudu Za Ta Kara Fadada Harkokin Kasuwanci Tare Da Iran
Feb 23, 2019 06:59Gwamnatin kasar Afrika ta kudu na shirin kara fadada harkokin kasuwancinta tare da kasar Iran.
-
Iran: An Fara Gudanar Da Gagarumin Atisayin Sojojin Ruwa Mai Taken "Wilayah 97"
Feb 23, 2019 06:59A jiya rundunar sojin ruwa ta kasar Iran ta fara gudanar da wani gagarumin atisayi na tsawon kwanaki uku mai taken "Wilyah 97".